Marubuci Abu Nuaym Ba iya Dankalin ne ke da amfani ba hatta ganyensa na yana da matukar amfani a jikkunan mu, ga kadan daga cikin amfanin ganyen Dankalin Hausa ga lafiyarmu: 1- Ga masu fama da matsalar gani wadanda ba sa iya gani sosai ko masu fama da ciwon ido ko masu fama da ƙarancin jini to surika […] Wannan rubutu Amfanin Ganyen Dankalin Hausa Ga Lafiyar Jikin Dan Adam anyi shi daga shafin…
Marubuci Abu Nuaym Farin wake yana dauke da wadataccen sinadarin CALCIUM Wanda yake da matukar amfani wajan karawaKasusuwa da hakora/haure karfi. Ana son mace mai ciki ta rika cin farin Wake musamman ma wasu suna sarrafa shi ta hanyoyi da dama kamar : Ayi faten wake, Alala/Alale (Moi-moi), Wake da shinkafa ko a dafa shi haka kawai ba […] Wannan rubutu Amfanin Cin Farin Wake Ga Maice Mai Ciki Da…
Marubuci alummarhausa Da yawan mutane ba sa son siyan wake da yawa sbd tsoron ajiye shi na wani lokaci, sbd kwari za su iya lalata shi, wasu kuma dole sai sun sanya masa maganin kwari ko dai wani chemical din dabam matukar suna son su ajiye shi zuwa wani lokaci gudun kar kwari su lalata shi. Wannan rubutu Amfani Da Zogale Wajan Ajiyar Wake Domin Gujewa Kwari. anyi shi daga shafin Alummar Hausa .
Marubuci alummarhausa Alhaji Ahmadu Chanchangi, shahararren Dan Kasuwa ne Attajiri kuma mai taimako ga al’umma, an haife shi a shekarar (1934) a garin Taraba, Najeriya. Ya rayu ne a unguwa Tudun Wada, dake cikin birnin Kaduna, inda ya kafa turakun kasuwancin sa. Marigayin ya mallaki manyan kadarori da suka hada da jiragen sama (Chanchangi Airlines), Ginannun Gidaje, […] Wannan rubutu Takaitaccen…
Marubuci Abu Nuaym Wani lokacin sai kaga ma’aurata na zamansu lafiya haka kurum sai ka rika ganin rikici yana kunno kai kalakala a tsakaninsu, ko kaji ita macen tana neman mijinta ya sake ta saboda ta tsanesa ba tare da wani dalili ba, ko taji ma zaman gidan ya ishe ta kuma idan ta fita unguwa sai taji […] Wannan rubutu Daga Cikin Dalilan Da Suke Sanya Jinnul Ashiq Shafar Ma’aurata anyi shi daga…
Marubuci alummarhausa Bishiyar Dabino tana da tarin tarihi, tana da fa'ida da yawa, yana taimakawa wajen warkarwa da kuma inganta lafiyar jiki mai yawa. Wannan rubutu Amfanin Dabino Ga Lafiyar Jiki anyi shi daga shafin Alummar Hausa .
Marubuci alummarhausa Allah Maɗaukakin Sarki Yan faɗa a Alkur’ani cewa: وَيَسْتَلُونَكَ عَن ذِي الْقَرْنَيْنِ قُلْ سَأَتْلُوا عَلَيْكُم مِّنْهُ ذِكْرًا • إِنَّا مَكَّنَّا لَهُ فِي الْأَرْضِ وَءَاتَيْنَاهُ مِن كُلِّ شَيْءٍ سَبَبًا • فَأَتْبَعَ سَبَبًا Suna kuma tambayar ka game da Zulkarnaini; ka ce (da su): “Ba da dadewa ba zan ba ku labari a kansa.” Lalle Mu Muka […] Wannan rubutu Qissar…
Marubuci Abu Nuaym Surorine guda biyu wadanda a jerin surorin ALQUR’ANI su ne na karshe lamba ta 113 da kuma ta 114. Surorine wadanda ke qunshe da neman tsarin ALLAH daga dukkanin sharrin shaidanun mutane da Aljanu da dukkanin sharrin halittun Allah na zahiri da badini. Surorin nan riga-kafi ne ga wanda shedanu basu taba shi ba, kuma […] Wannan rubutu Karanta Surorin Falaqi Da Nasi Don Kariya Daga…
Marubuci alummarhausa Hulba ta kasance daya daga cikin dadaddun magungunan da suka shahara a duniya sama da daruruwan shekaru, Yanzu bincike ya kara tabbatar da cewa yin amfani da ‘YA’YAN HULBA yana ragewa mutum Glucose din da yake cikin jininsa, za ta daidai ta shi In Sha Alláh. Ya danganta da yanayin matsayin cutar Diabetics din Type […] Wannan rubutu Amfanin ‘Ya’yan Hulba Ga Masu Cutar…
Marubuci alummarhausa Duk wanda Kaba ta takura masa kuma yana son rabuwa da ita, to ga mafita nan da yardar ALLAH, Zai samo bishiyar Banana/Plantain wacce aka yanketa. Ma’ana asalin jikin bishiyar muke nifi a nan. Sai ka bare ko ka cire duk bawon dake a gefe-gefen sai ka ciro wannan na tsakiyar mai kama da sanda, […] Wannan rubutu Yadda Za’a Kawar Da Kaba (Hernia) anyi shi daga shafin Alummar…