Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya mai hankali da tsananin biyayya ga iyayenta; ba ta saɓa wa umarninsu. Wannan biyayya da take yi waiyayenta, ta sa ƙawayenta na kishi da jin haushinta. Ana nan, sun rasa yadda za su yi da ita, sai wata rana aka tura su saran itace dajin da […] The post Tatsuniyar ’Yar Biyayya appeared first on WikiHausa .
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu mata su biyu, Bushiya da Komayya. Suna da’ya’ya samari su biyu. Ɗaya sunansa Ɗanbushiya, ɗayan kuma Ɗankomayya. Yaran nan sun yi kama da juna sosai, kuma sun shaƙu da juna. Komai iri ɗaya ake yi musu, kamar tufafi da sauran abubuwa makamantansu. Kwanci tashi, rannan sai ciwo […] The post Tatsuniyar Ɗanbushiya Da Ɗankomayya appeared first on WikiHausa .
Ga ta nan, ga ta nanku. A can ƙasar Kwarkiya, an yi wani mutum mai shanu da yawa a garkensa. Yana da ɗansa ɗaya, mai suna Maibaiwa. Kullum idan zai fita kiwo sai su tafi tare da wasu karnukansa guda shida. Wata rana sun fita kiwo, sai aka goce da ruwan sama, kamar ana zubar […] The post Tatsuniyar Maibaiwa Da Dodanniya appeared first on WikiHausa .
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani sarki mai mata ɗaya da ’yarsu ɗaya mai suna Kulu. Kwanci-tashi, Allah ya yi wa matar sarkin nan rasuwa. Bayan ɗan wani lokaci, sai Sarkin nan ya auri wata bazawara. Ita kuma tana da ’yarta mai suna Zainab. Bayan amaryar Sarki ta tare, sai ta sa wa […] The post Tatsuniyar Sarki Mai Mata Ɗaya Da ’Ya Ɗaya appeared first on WikiHausa .
RAI DA RAI… SHI ZAI KAWO KARSHEN KASHE KASHE Whatsapp: 08039290267 20th June, 2026 “A cikin qisasi(kashe wanda ya yi kisa da gangan) akwai rayuwa” Qur`ani 2:179 SHIMFIƊA: Wannan hukunci na kashe duk wanda ya yi kisan kai, ba hukunci ne da addinin musulunci ya kaɗaita da shi ba, hukunci ne wanda duk sauran addininai da Allah SWT ya saukar daga sama suka yi umarni da shi. […] The post Hukuncin Rai…
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata kaza da ta ce za ta yi aure, sai zakaru suka yi ta zuwa neman aurenta. Duk zakaran da ya zo, sai Kaza ta ce ba ta son sa. Wani tace ya yi gajarta; wani ta ce ba shi da gashi; wani ta ce bai iya cara […] The post Tatsuniyar Auren Kaza Da Muzuru appeared first on WikiHausa .
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata mai ciki. Sai wata rana ta shirya za ta yi balaguro. Tana tafiya a cikin daji, sai naƙuda ta kama ta. Sai ta raɓa a ɗan wani wuri ta haihu. Ta ɗauki jinjirin ta kama hanya tana tafiya, ko za ta tarar da wani gida ta […] The post Tatsuniyar Naƙuda A Daji appeared first on WikiHausa .
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki Kunkuru, wanda matarsa ta haifi ɗa namiji. Sai ya tara Kunkurayen garin ya sanar da su cewa matarsa ta haifi ɗa. Ya bayyana cewa duk wanda ya san sunan yaron, zai ba shi ’yarsa aure. Sai wani Kunkurun ya je bakin rafi ya ɓuya. Lokacin da […] The post Tatsuniyar Kunkuru Da Matarsa appeared first on WikiHausa .
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Kare da wata Kura a Dajin Saidawa. Suna ganin juna amma daga nesa, har dai yau da gobe suka saba, sai suka ƙulla abota. Kare yana da ’ya’ya bakwai, Kura kuma tana da ’ya’ya biyar. Sai wata rana suka ce za su je daji dakan wake. Sai […] The post Tatsuniyar Kare Da Kura appeared first on WikiHausa .
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata da mijinta, ba su taɓa haihuwa ba. Sai ’yan gaza gani a garinsu suka shiga cewa ita juya ce ba mai haihuwa ba. Irin waɗannan maganganu kuwa sukan dame ta. Wata rana tana dawowa daga gona, sai ta ga wani jariri a gindin gamji. Sai ta […] The post Tatsuniyar Juya Ta Sami Gagare appeared first on WikiHausa .