# zamfara (blogs) — RSS Amplifier

Recent posts from the 1 feeds in the RSS Amplifier directory that cover zamfara.

Page: <https://rssamplifier.com/topics/zamfara/blogs>  
Feed: <https://rssamplifier.com/topics/zamfara/blogs.md>

---

## [Zaɓen 2027: Dini Falalu Fagge Ya Yi Kira Ga Al’ummar Kano Ta Kudu Su Ƙara Mara Wa Sanata Kawu Sumaila Baya](https://www.amanapress.com.ng/za%c9%93en-2027-dini-falalu-fagge-ya-yi-kira-ga-alummar-kano-ta-kudu-su-%c6%99ara-mara-wa-sanata-kawu-sumaila-baya/)

_2026-08-19 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wani matashin ɗan siyasa a jam’iyyar APC, Dini Falalu Fagge, ya yi kira ga al’ummar Kano ta Kudu da su ci gaba da bai wa Sanata…

## [KYAUTATA MU’AMALA ZA TA RAGE HAYANIYAR DA KE TSAKANIN KAROTA DA MASU ABABEN HAWA](https://www.amanapress.com.ng/kyautata-muamala-za-ta-rage-hayaniyar-da-ke-tsakanin-karota-da-masu-ababen-hawa/)

_2026-08-17 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar Jihar Kano na yaba wa Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) bisa ƙoƙarin da take yi wajen tabbatar da bin dokokin…

## [Abdul’azeez Abdul’azeez Ya Yaba Wa Malamai Kan Koyarwa Da Tarbiyyar Yara, Ya Ba Da N2.5m Ga Makarantar Tahfizin Alƙur’ani A Fagge](https://www.amanapress.com.ng/abdulazeez-abdulazeez-ya-yaba-wa-malamai-kan-koyarwa-da-tarbiyyar-yara-ya-ba-da-n2-5m-ga-makarantar-tahfizin-al%c6%99urani-a-fagge/)

_2026-08-15 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan Yaɗa Labarai, Malam Abdul’azeez Abdul’azeez, ya yaba wa malamai da masu gudanar da Makarantar Nuru…

## [Bayan Zaman Aure Na Shekara 35, Matar Aure Za Ta Dawo Da Sadaƙi Don Mijinta Ya Sake Ta](https://www.amanapress.com.ng/bayan-zaman-aure-na-shekara-35-matar-aure-za-ta-dawo-da-sada%c6%99i-don-mijinta-ya-sake-ta/)

_2026-08-14 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Wata matar aure mai suna Hadiza Abdullahi, ta nemi Kotun Shari’a da ke Magajin Gari a Kaduna, ta raba aurenta da mijinta, Isa Usman, bisa zargin rashin nuna mata soyayya…

## [Alhaji Abdullahi Abubakar BK-BK Ya Zama Sabon Sarkin Matasan Masu Maganin Gargajiya Na Jihar Kano](https://www.amanapress.com.ng/alhaji-ahmad-abubakar-bk-bk-ya-zama-sabon-sarkin-matasan-masu-maganin-gargajiya-na-jihar-kano/)

_2026-08-13 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’umma daga sassa daban-daban na cikin gida da wajen Jihar Kano ne suka halarci bikin naɗin Alhaji Abdullahi Abubakar BK-BK a matsayin sabon Sarkin Matasan Masu…

## [Hajiya Hauwa Nuhu Wali: Za Mu Yi Aiki Tuƙuru Don Tabbatar Da Nasarar Gwamna Abba A 2027](https://www.amanapress.com.ng/hajiya-hauwa-nuhu-wali-za-mu-yi-aiki-tu%c6%99uru-don-tabbatar-da-nasarar-gwamna-abba-a-2027/)

_2026-08-13 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sabuwar Sakatariyar Dindindin a Ma’aikatar Al’amuran Addini ta Jihar Kano, Hajiya Hauwa Nuhu Wali, ta bayyana godiyarta ga Kwamishinan Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, Gwani Ali…

## [Jaridar BLUEPRINT Za Ta Karrama Gwamnan Zamfara Da Lambar Yabo Kan Gudanar Da Dukiyar Al’umma Da Gaskiya](https://www.amanapress.com.ng/jaridar-blueprint-za-ta-karrama-gwamnan-zamfara-da-lambar-yabo-kan-gudanar-da-dukiyar-alumma-da-gaskiya/)

_2026-08-13 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da karɓar lambar yabo da jaridar Blueprint ta ba shi ta shekarar 2025 kan ƙwarewar gudanar da dukiyar gwamnati da tabbatar da gaskiya…

## [Shugaban Kwalejin CCEK Ya Yaba Wa Shekarau Kan Tallafin Karatu Ga Ɗalibai 850](https://www.amanapress.com.ng/shugaban-kwalejin-ccek-ya-yaba-wa-shekarau-kan-tallafin-karatu-ga-%c9%97alibai-850/)

_2026-08-09 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Community College of Education Kano (CCEK), Dakta Muhammad Adam Abubakar, ya yaba wa tsohon Gwamnan Jihar Kano, kuma tsohon Sanata, Ibrahim Shekarau, bisa tallafin karatu…

## [CIKA SHEKARA 58: Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Mutum Ne Mai Son Ci Gaba -Gwamnan Zamfara](https://www.amanapress.com.ng/cika-shekara-58-shugaban-jamiyyar-apc-na-%c6%99asa-mutum-ne-mai-son-ci-gaba-gwamnan-zamfara/)

_2026-08-09 · Gazali Haruna · Amana Press_

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya taya Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Farfesa Nentawe Yilwatda, wanda ya taɓa riƙe muƙamin Ministan Harkokin Jinƙai…

## [AI News Summaries & Audio (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/lXYb9udqFz56)

_2026-08-09 · **Sponsored**_

Tap an article for an AI summary and an audio briefing.

## [Karamar Hukumar Birnin Kano Za Ta Tallafa Wa Gidauniyar Tagwaye](https://www.amanapress.com.ng/karamar-hukumar-birnin-kano-za-ta-tallafa-wa-gidauniyar-tagwaye/)

_2026-08-09 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙaramar Hukumar Birnin Kano ta bayyana aniyarta ta tallafa wa Gidauniyar Taimakawa Tagwaye Maza da Mata, bisa irin ƙoƙarin da take yi wajen haɗa kan jama’a,…

