mako: podcasts
The 50 most recent episodes on this topic, about 14 hours of it.
Saves to your Listen queue, to pick up on another day or another device.
Pick anything below and it plays in the bar at the foot of the window — and keeps playing while you go on browsing the directory.
- Mu zagaya Duniya: Fara yaƙin neman zaɓe da musayar yawu tsakanin Tinubu da AtikuMu Zagaya Duniya20:17Notes
- Yadda matasa suka ƙera jirgi maras matuƙi mai cin Kilomita 30 a KanoIlimi Hasken Rayuwa10:12Notes
- Halin da ake ciki game da al'adar 'Yan Kama da ke neman ɓacewa a ƙasar HausaAl'adun Gargajiya10:21Notes
- Waiwaye game da muhimman labarai da suka faru a wannan makonMu Zagaya Duniya20:33Notes
- Saudiya, Pakistan da Turkiya sun sanar da kulla yarjejeniyar tsaroMu Zagaya Duniya20:57Notes
- Wane tasiri Chamfi ke da shi wajen gyarawa ko kuma ruguza aure musamman a zamanin bayaAl'adun Gargajiya10:11Notes
- Mu Zagaya Duniya: Zafin alaƙa tsakanin Najeriya da Afrika ta kuduMu Zagaya Duniya19:29Notes
- Mu zagaya Duniya: Kotu ta yiwa ƴan ta'adda ɗaurin rai da rai a NajeriyaMu Zagaya Duniya20:42Notes
- Savage FINcast – Episode 140: Dragon Two-in-OneSavage Fincast1:44:58Notes
- Ceto ɗalibai da malamansu a Oyo na cikin labarai da suka ja hankali a makon jiyaMu Zagaya Duniya20:51Notes
- Makomar ilimin yara a Kano na cikin halin rashin tabbasIlimi Hasken Rayuwa10:00Notes
- Muhimmancin zurfafa bincike a dukkan fannoni gabanin aureAl'adun Gargajiya10:04Notes
- Faɗa ya sake ɓarkewa tsakanin Amurka da Iran bayan rugujewar yarjejeniyaMu Zagaya Duniya20:36Notes
- Yadda makomar ilimin yaran karkara a Najeriya ke cikin rashin tabbasIlimi Hasken Rayuwa10:00Notes
- Bitar muhimman labarun da suka faru a mako daga Rfi hausaMu Zagaya Duniya19:19Notes
- Makomar makarantun gwaji na harsunan gida a Jamhuriyar Nijar.Al'adun Gargajiya11:08Notes
- Taron ƙaddamar da littafin tarihi na wani fitaccen matashi a Kanon NajeriyaIlimi Hasken Rayuwa10:02Notes
- Ana ci gaba da laluben dubban mutanen da suka ɓata a girgizar kasa a VenezuelaMu Zagaya Duniya20:36Notes
- Yadda Hausawa ke cin kasuwar abincin gargajiya a SaudiyyaAl'adun Gargajiya9:52Notes
- Yadda aka gudanar da taron manyan masana na duniya a birnin LagosIlimi Hasken Rayuwa10:00Notes
- Shirin yayi bita kan harin da aka kai filin jirgin saman Yamai da ma wasu labaraiMu Zagaya Duniya20:58Notes
- Yadda kiɗan Gurmi ke neman ɓacewa a ƙasar HausaAl'adun Gargajiya9:42Notes
- Shirin ya fara da yadda aka buɗe bikin gasar cin kofin duniya a ƙasar MexicoMu Zagaya Duniya20:13Notes
- Yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da gagarumin taron sada zumunciAl'adun Gargajiya10:14Notes
- Yadda talauci ke hana ɗalibai cikar burinsuIlimi Hasken Rayuwa10:04Notes
- Yadda malaman makaranta suka gudanar da zanga-zanga kan rashin tsaro a NajeriyaMu Zagaya Duniya20:47Notes
- Shirin kawar da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta na samun nasara a JigawaIlimi Hasken Rayuwa10:00Notes
- Mahajjata kusan miliyan biyu sun gudanar da aikin Hajjin banaMu Zagaya Duniya20:57Notes
- Gombe: Fulani sun yi taro kan warware matsalolin da ke ɓata musu sunaAl'adun Gargajiya10:37Notes
- RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harsshen HausaMu Zagaya Duniya20:26Notes
- Ɗimbin matasa na haƙura da karatun boko saboda rashin tabbas kan samun aikiIlimi Hasken Rayuwa10:00Notes
- Yadda harin dakarun Najeriya ya kashe ɗimbin mutane a kasuwar ZurmiMu Zagaya Duniya21:04Notes
- An yafe wa ɗaliban da ke son shiga kwalejin ilimi rubuta JAMB a NajeriyaIlimi Hasken Rayuwa9:58Notes
- Yadda al'ummar wani gari suka riƙe Al'adar da suke kira da "Sai kowa ya zo"Al'adun Gargajiya10:21Notes
- Wasu daga cikin muhimman labaru a cikin makon daya gabataMu Zagaya Duniya18:46Notes
- Tasirin karance-karance Littattafan Hausa wajen ɗabbaƙa al'adun HausawaAl'adun Gargajiya11:10Notes
- Tasirin fasahar zamani wajen bunƙasuwar aikin jaridaIlimi Hasken Rayuwa9:59Notes
- Shirin tambaya da amsa na wannan mako ci gaba ne kan illar cutar olsaTambaya da Amsa18:56Notes
- Yadda haɗakar ƙungiyoyi suka ƙaddamar da farmaki a sassan MaliMu Zagaya Duniya20:45Notes
- Yadda makarantun tsangaya suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamaniIlimi Hasken Rayuwa9:55Notes
- Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya ɗora ne kan illar cutar gyambon cikiTambaya da Amsa18:56Notes
- Shirin mu zagaya duniya ya tattaro manyan labaran da suka faru a wannan makoMu Zagaya Duniya20:32Notes
- Yadda mata a arewacin Najeriya ke yaƙi da jahilci don tallafawa ilimin ƴaƴansu - kashi na 2Ilimi Hasken Rayuwa10:00Notes
- Yadda mata a arewacin Najeriya ke yaƙi da jahilci don tallafawa ilimin ƴaƴansu - kashi na 2Ilimi Hasken Rayuwa10:00Notes
- Rawar da mayaƙa suka taka zamanin da a Masarautun ƙasar HausaAl'adun Gargajiya10:28Notes
- Makomar masu shiga tsakani,kan neman ƙulla yarjejeniya tsakanin Amurka da IranMu Zagaya Duniya20:01Notes
- Tambaya da Amsa: Tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin IranTambaya da Amsa19:36Notes
- Bitar Labaran mako: Iran ta amince da buɗe mashigin Hormuz ga jiragen kasuwanciMu Zagaya Duniya19:50Notes
- Yadda mata a arewacin Najeriya ke yaƙi da jahilci don tallafawa ilimin ƴaƴansuIlimi Hasken Rayuwa10:07Notes
- An cimma yarjejeniyar tsagaita wutar makwanni 2 tsakanin Amurka da IranMu Zagaya Duniya20:29Notes
This playlist:.m3u.plsAll the feeds behind it
