# kasuwa — RSS Amplifier

Recent posts from the 1 feeds in the RSS Amplifier directory that cover kasuwa.

Page: <https://rssamplifier.com/topics/kasuwa>  
Feed: <https://rssamplifier.com/topics/kasuwa.md>

---

## [Cigaban kasuwar hannayen jari na nufin rayuwa ta fara inganta ga talakan Najeriya?](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260812-cigaban-kasuwar-hannayen-jari-na-nufin-rayuwa-ta-fara-inganta-ga-talakan-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-08-12 · Kasuwanci_

A ƙarshen watan Yulin wannan shekara ta 2026, mujalar Bloomberg da ke bibiyar harkokin tattalin arzikin ƙasashen duniya, ta bayyana kasuwar hannayen jarin Najeriya a matsayin ta ɗaya a duniya a fannin dala, wajen yi wa ta Koriya ta Kudu fintinƙau. Masana tattalin arziki sun alakanta wannan gagarumin ci gaba da kasuwar ta samu da sauye-sauye masu tsauri da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202608/MAG-ECO-NIGERIA_STOCK_01-2026-08-12-ABBA.mp3?guid=97590ebc-962e-11f1-b899-f3a546cf71d4&source=GJlXzGgqHj)

## [Ghana ta yiwa ƙasashen Afrika fintinkau a fannin ci gaban hada-hadar kuɗaɗe ta wayar hannu](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260805-ghana-ta-yiwa-%C6%99asashen-afrika-fintinkau-a-fannin-ci-gaban-hada-hadar-ku%C9%97a%C9%97e-ta-wayar-hannu?GJlXzGgqHj)

_2026-08-05 · Kasuwanci_

Shirin na wannan mako ya duba yadda Ƙasar Ghana ta zama jagaba a fannin hada\_hadar kuɗi ta wayar hannu a Afirka, inda a wannan shekara kaɗai kamfanonin sadarwar wayar tafi da gidanka suka yi hada-hadar sama da Cidi biliyan 40. Ku danna lamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Ahmad Abba.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202608/MAG-ECO-2026-08-05-ABBA.mp3?guid=20aeb190-90bb-11f1-a386-53b399c4dc05&source=GJlXzGgqHj)

## [Illar cushen kusan naira tiriliyan 1 a kasafin kuɗin Najeriya ga tattalin arziƙi](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260729-illar-cushen-kusan-naira-tiriliyan-1-a-kasafin-ku%C9%97in-najeriya-ga-tattalin-arzi%C6%99i?GJlXzGgqHj)

_2026-07-29 · Kasuwanci_

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako, ya mayar da hankali ne kan yadda aka gano cushen kusan Naira triliyan ɗaya cikin kasafin kuɗin Najeriya na wannan shekarar ta 2026, domin sayen motocin alfarma da kuma ayyukan tallafa wa jama'a. Wannan na ƙunshe ne cikin wani rahoton da wata cibiyar da ke sa’ido kan yadda gwamnati ke kashe kuɗaɗen kasafi a Najeriya wato Tracka. Cibiyar…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG-ECO-NIGERIA-2026-07-29-ABBA.mp3?guid=c629a012-8b25-11f1-8c82-592ac6ceb892&source=GJlXzGgqHj)

## [Matakin matatar Ɗangote ya fusata ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260722-matakin-matatar-%C9%97angote-ya-fusata-%C6%99ungiyar-dillalan-man-fetur-a-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-07-22 · Kasuwanci_

Shirin a wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi dubi ne kan matakin da ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu a Najeriya ta sanar na dakatar da sayen mai daga matatar Dangote, sakamakon matakin da matatar ta ɗauka na fara sayar musu da man da take tacewa da dala maimakon Naira. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG-ECO-2026-07-22-ABBA.mp3?guid=4d02caa6-85bc-11f1-b633-d112579d0824&source=GJlXzGgqHj)

## [Rashin rassan bankuna ya tilastawa al'ummar karkara rungumar POS a Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260708-rashin-rassan-bankuna-ya-tilastawa-al-ummar-karkara-rungumar-pos-a-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-07-08 · Kasuwanci_

Shirin kasuwa akai miki dole dake bibiyar harkokin kasuwanci da tattalin arziki na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda ci gabar fasahar zamani da aka samu a fannonin haɗar-haɗur ƙudi a Najeriya, ke shafar al’ummomi a yankunan ƙarƙara.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG-ECO-2026-07-8-ABBA.mp3?guid=fcec10f0-7abb-11f1-8ee7-4bd5fac9b0c9&source=GJlXzGgqHj)

## [Ana samun ƙaruwar cin bashin kuɗin kiran waya tsakanin jama'ar Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260701-ana-samun-%C6%99aruwar-cin-bashin-ku%C9%97in-kiran-waya-tsakanin-jama-ar-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-07-01 · Kasuwanci_

Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda ƴan Najeriya suka rungumi ɗaukar bashin kiran waya, wanda wani rahoto ya ce, a bara kaɗai anci bashin kiran waya da ƙudinsu ya kai Naira Tiriliyan 4 da biliyan 61. Wasu bayanai da cibiyar fintech firms Optasia mai tattara alƙaluman shige da ficen kuɗaɗen layukan sadarwa ta fitar a baya-bayan nan, ya…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG-ECO-AIRTIME-2026-07-01-ABBA.mp3?guid=1d148780-752c-11f1-ab18-ad9b86483aa0&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda tattalin arzikin Ghana ke haɓɓaka sannu a hankali](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260617-yadda-tattalin-arzikin-ghana-ke-ha%C9%93%C9%93aka-sannu-a-hankali?GJlXzGgqHj)

_2026-06-17 · Kasuwanci_

Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane yadda tattalin arzikin ƙasar Ghana ke ci gaba da ɓunƙasa sannu a hankali. Ku danna alamar sauraro domin cikakken shirin tare da Ahmad Abba.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202606/MAG-ECO-GHANA-2026-06-17-ABBA.mp3?guid=1b9f86f8-6a27-11f1-a907-5565451e5dd3&source=GJlXzGgqHj)

## [Koken ƴan Najeriya kan yadda bankuna ke zare musu kuɗi daga asusun ajiyarsu](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260520-koken-%C6%B4an-najeriya-kan-yadda-bankuna-ke-zare-musu-ku%C9%97i-daga-asusun-ajiyarsu?GJlXzGgqHj)

_2026-05-20 · Kasuwanci_

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi dubi ne kan yadda ƴan Najeriya, ke nuna fushinsu dangane da zargin cire musu kuɗi ba bisa ka’ida ba daga asusun bankunansu. Miliyoyin 'yan Najeriya da yanzu haka ke fuskantar hauhawan farashin kayayyaki da kuɗin sufuri, da kuma rashin tabbas ga makomarsu a fannin tattalin arziki, caje-caje da dama da bankuna ke yi a asusun…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG-ECO-BANKS-2026-05-20-ABBA.mp3?guid=7af69ff0-5425-11f1-b27f-d134e770dae5&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda ƴan kasuwa a Najeriya suka jingine harakokinsu saboda tsadar sufuri](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260513-yadda-%C6%B4an-kasuwa-a-najeriya-suka-jingine-harakokinsu-saboda-tsadar-sufuri?GJlXzGgqHj)

_2026-05-13 · Kasuwanci_

Shirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda a Najeriya, 'Yan kasuwa da dama suka fara jingine harkokinsu saboda yadda tsadar sufuri ke cinye ribar da suke samu, wasu lokuta har da jarinsu . Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG-ECO-BAUCHI-2026-05-13-ABBA.mp3?guid=0c89d0a2-4eb0-11f1-aecc-6f5775d05658&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda tsadar sufuri ya tilastawa 'yan kasuwa jingine sana'o'insu a Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260513-yadda-tsadar-sufuri-ya-tilastawa-yan-kasuwa-jingine-sana-o-insu-a-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-05-13 · Kasuwanci_

A yau shirin ya mayar da hankali ne kan yadda a Najeriya, 'Yan kasuwa da dama suka fara jingine harkokinsu saboda yadda tsadar sufuri ke cinye ribar da suke samu, wasu lokuta har da jarinsu . Sannu a hankali, irin hada-hadar da aka saba gani tsakanin mafi yawan kasuwannin Nigeria na neman zama abun tarihi, sakamakon yadda ‘yan kasuwa masu tarin yawa suka jingine harkokinsu na kasuwanci saboda…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG-ECO-BAUCHI-2026-05-13-ABBA.mp3?guid=a7ecbb90-4eab-11f1-a2f6-5ba96e39cc49&source=GJlXzGgqHj)

## [Zero-Persistence E2EE (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/71oI78rXL2UD)

_2026-05-13 · **Sponsored**_

End-to-end encryption with client-side WebCrypto and volatile memory.

## [Damarmaki da kuma ƙalubalen da manoman Albasa a arewacin Kamaru ke fuskanta](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260429-damarmaki-da-kuma-%C6%99alubalen-da-manoman-albasa-a-arewacin-kamaru-ke-fuskanta?GJlXzGgqHj)

_2026-04-29 · Kasuwanci_

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon, ya duba ƙalubale da kuma damammaki a ɓangaren noman albasa a arewacin Kamaru. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Ahmad Abba.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG-ECO-CAMEROON-ONION-2026-04-29-ABBA.mp3?guid=df32a758-43ad-11f1-b6a7-1fdf1e517fed&source=GJlXzGgqHj)

## [Matakan da bankin CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗi a Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260422-matakan-da-bankin-cbn-ke-%C9%97auka-na-sake-fasalin-tsarin-harkokin-ku%C9%97i-a-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-04-22 · Kasuwanci_

Shirin Kasuwa akai miki doke na wannan mako ya yi duba ne kan matakan da babban bankin Najeriya CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗaɗe, domin rage hauhawan farashin kayayyaki a kasuwanni da kuma daga darajar kuɗin ƙasar wato Naira, ta hanyar rage kuɗaɗe da ke yawo a hannun jama’a. Babban Bankin Nigeria, ya fito da bakin alƙalamin adadin kuɗaɗen da ke bankuna da waɗanda ake hada-hada…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG-ECO.mp3?guid=5ab024e8-3e2f-11f1-b8d8-4bce8c42e3e9&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda matsalolin tsaro ke kassara kasuwanci a arewacin Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260408-yadda-matsalolin-tsaro-ke-kassara-kasuwanci-a-arewacin-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-04-08 · Kasuwanci_

Shirin na wannan makon ya mayar da hankali ne kan irin fargabar da 'yan kasuwar arewacin Najeriya da ke fatauncin kayayyaki zuwa wasu sassan jihohi ke ciki, sakamakon ayyukan bata gari da ke tare hanya wanda a wasu lokuta kan kai ga rasa rayuka. Abune da aka saba gani, ‘yan kasuwar dake hada Hada tsakankin jihohi daga wannan kasuwa zuwa waccan ko tsakanin kasuwannin kauyuka. To sai dai Kuma irin…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG-ECO_NEW.mp3?guid=93956d5e-333a-11f1-adbf-2390e11b2653&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda matasa ke fatan cin gajiyar yarjejeniyar tattalin arziki tsakanin Nijar da Algeria](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260401-yadda-matasa-ke-fatan-cin-gajiyar-yarjejeniyar-tattalin-arziki-tsakanin-nijar-da-algeria?GJlXzGgqHj)

_2026-04-01 · Kasuwanci_

Matasa a Agadez da ke arewacin Jamhuriyar Nijar na cike da fatan cin moriyar sabuwar dangatakar da aka kyautata tsakanin kasar da makwabciyarsu Aljeriya. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Ahmad Abba.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG-ECO-NIGER-2026-04-01-ABBA.mp3?guid=1373a4f2-2da3-11f1-ad10-016f0e1b584e&source=GJlXzGgqHj)

## [Koma bayan da kasuwancin duniya ya fuskanta sakamakon rikicin Gabas Ta Tsakiya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260318-koma-bayan-da-kasuwancin-duniya-ya-fuskanta-sakamakon-rikicin-gabas-ta-tsakiya?GJlXzGgqHj)

_2026-03-18 · Kasuwanci_

Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" tare da Ahmed Abba a wannan mako ya ɗora ne kan inda ya tsaya a makon jiya, game da gagarumin koma baya a fannin kasuwanci da tattalin arziki da duniya ke fuskanta masamman a bangaren makamashi, sakamakon yaƙin da kawancen Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, da kuma martinin jamhuriyar musuluncin kan Isra’ila da muradun Amurka a kasashen labarawa suka janyo. A…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202603/MAG-ECO-MIDDLE_EAST-IRAN-2026-03-18-VOL_2-ABBA.mp3?guid=86c86fdc-229f-11f1-97da-b1439c333ce1&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda yaƙin Iran ya haifar da koma baya ga tattalin arzikin Duniya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260311-yadda-ya%C6%99in-iran-ya-haifar-da-koma-baya-ga-tattalin-arzikin-duniya?GJlXzGgqHj)

_2026-03-11 · Kasuwanci_

A yau shirin Kasuwa A kai Miki Dole na wanan mako tare da Ahmad Abba ya mayar da hankali ne a kan yadda Yaƙin da kawancen Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, da hare-haren mayar da martini na jamhuriyar musuluncin kan yahudun Isra’ila da muradun Amurka a kasashen labarawa suka janyo gagarumar koma baya a fannin kasuwanci da tattalin arzikin duniya masamman a bangaren makamashi. Ku latsa…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202603/MAG-ECO-MIDDLE_EAST-IRAN-2026-03-11-ABBA.mp3?guid=819f80d6-1d45-11f1-84bc-79013efd4b70&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda aka gudanar da taron tattalin arzikin a Akwa Ibom](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260304-yadda-aka-gudanar-da-taron-tattalin-arzikin-a-akwa-ibom?GJlXzGgqHj)

_2026-03-04 · Kasuwanci_

Shirin Kasuwa A kai Miki Dole na wanan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan taron taron tattalin arziki da ya gudana a farkon watan Fabarairun da ya gabata a jihar Akwa Ibom da ke kudancin Najeriya. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.....

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202603/MAG-ECO-NIGER_DELTA-2026-03-04-ABBA.mp3?guid=4384712c-17ae-11f1-9810-e1ee68169805&source=GJlXzGgqHj)

## [Najeriya da China sun yi bukin cika shekaru 55 da hulɗar diflomasiyya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260218-najeriya-da-china-sun-yi-bukin-cika-shekaru-55-da-hul%C9%97ar-diflomasiyya?GJlXzGgqHj)

_2026-02-18 · Kasuwanci_

Shirin 'Kasuwa a kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan tasirin tattalin arziki dangane da alaƙar China da Najeriya da a makon jiya aka yi bikin cika shekaru 55 da faro hulɗar diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu. Najeriya da China sun sake jaddada karfafa dangantakar diflomasiyya da ke tsakaninsu yayin da kasashen biyu ke bikin cika shekaru 55 da fara huldar…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202602/MAG-ECO-NIGERIA-CHINA-2026-02-18-ABBA-WEB.mp3?guid=33ec5524-0cd5-11f1-b860-7ba94d8b937a&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda buɗe iyakokin Najeriya da Nijar zai taimaka wajen haɓaka kasuwanci](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260211-yadda-bu%C9%97e-iyakokin-najeriya-da-nijar-zai-taimaka-wajen-ha%C9%93aka-kasuwanci?GJlXzGgqHj)

_2026-02-11 · Kasuwanci_

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi dubi ne kan wani sabon yunkuri na kara inganta alakar kasuwanci tsakanin Najeriya da Nijar inda hukumar kwastom a jamhuriyar Nijar tayi tattaki zuwa Najeriya don tattaunawa hanyoyin da za’a bi don saukaka hada-hadar kayayyaki tsakanin kasashen biyu. Babban Kwanturolan Hukumar Kwastam na Najeriya Adewale Adeniyi, ya sake jaddada…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202602/MAG-ECO-NIGERIA-NIGER-2026-02-11-ABBA.mp3?guid=c11a239a-072b-11f1-8a1a-ad052acaad46&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda gwamnatin jihar Yobe ta duƙufa wajan gina kasuwannin zamani](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260204-yadda-gwamnatin-jihar-yobe-ta-du%C6%99ufa-wajan-gina-kasuwannin-zamani?GJlXzGgqHj)

_2026-02-04 · Kasuwanci_

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan gina kasuwanni na zamani da Gwamnatin Jihar Yobe ta sake ginawa a wasu sassan jihar domin karfafa harkokin kasuwanci da suka fuskanci koma baya, saboda matsaloli na Boko Haram. Shiga alamar sauti domin sauraron karin bayani.......

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202602/MAG-ECO-YOBE-2026-02-04-ABBA.mp3?guid=24fcf1e0-01b3-11f1-835a-2fc31d60be8a&source=GJlXzGgqHj)

## [Snapshot Showdown on Google Play (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/xwvUa411WdcF)

_2026-02-04 · **Sponsored**_

Available on Google Play for Android devices.

## [Yadda aka ƙulla yarjejeniyar kasuwanci mafi girma a duniya tsakanin India da EU](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260128-yadda-aka-%C6%99ulla-yarjejeniyar-kasuwanci-mafi-girma-a-duniya-tsakanin-india-da-eu?GJlXzGgqHj)

_2026-01-28 · Kasuwanci_

Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane gagarumar yarjejeniyar cinikayya mafi girma da ba’a taba ganin irinta ba, da aka cimma tsakanin ƙungiyar Tarayyar Turain ƙasar India. Yarjejeniyar da aka cimma yayin ziyarar da shugabannin Turai suka kai New Delhi na ƙasar India, za ta bada damar kasuwanci mara shinge tsakanin ƙasashe mambobin EU 27 da kuma ƙasar da ta fi yawan jama'a a duniya, waɗanda…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202601/MAG-ECO-EU-INDIA-2026-01-28-ABBA.mp3?guid=0e3e877a-fc18-11f0-b8f3-5bfb9619c98e&source=GJlXzGgqHj)

## [Mahangar masana kan kiran IMF da bankin Duniya ga Najeriya don sauƙaƙa tsadar rayuwa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260121-mahangar-masana-kan-kiran-imf-da-bankin-duniya-ga-najeriya-don-sau%C6%99a%C6%99a-tsadar-rayuwa?GJlXzGgqHj)

_2026-01-21 · Kasuwanci_

Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole"na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan sabbin kiraye-kirayen da Bankin Duniya da kuma Asusun bada Lamuni na Duniya (IMF) suka yi ga gwamnatin Najeriya wajen ganin ta ɗauki matakab da suka kamata don ƙara rage hauhawar farashin kayayyaki domin al’umma ta amfana a zahiri da kuma ci gaban tattalin arziki ƙasar. Bankin Duniya da Asusun Ba da Lamuni na…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202601/MAG-ECO.mp3?guid=26e8a0ae-f6a9-11f0-a167-ff4206980aa7&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda Najeriya ta yi iƙirarin rarar tiriliyan 12 a watanni 6 farkon 2025](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260114-yadda-najeriya-ta-yi-i%C6%99irarin-rarar-tiriliyan-12-a-watanni-6-farkon-2025?GJlXzGgqHj)

_2026-01-14 · Kasuwanci_

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali kan ikirarin gwamnatn Najeriya na samun rarar kuɗi da ya kai tiriliyan 12 kuma kashi 21 daga ciki ta same su ne daga bangarorin da ba na man fetur ba a cikinn watanni 6 na farkon shekarar 2025. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202601/MAG-ECO-NIGERIA-2026-01-14-ABBA.mp3?guid=11d927aa-f137-11f0-ade9-1dc190c1533c&source=GJlXzGgqHj)

## [Tasirin kama shugaba Maduro na Venezuela ga tattalin arzikin duniya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/20260107-tasirin-kama-shugaba-maduro-na-venezuela-ga-tattalin-arzikin-duniya?GJlXzGgqHj)

_2026-01-07 · Kasuwanci_

Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki kan harkokin man fetir dangane da tasirin kama shugaban ƙasar Venezuela Nicolas Maduro da Amurka ta yi zai yi ga tattalin arzikin duniya.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202601/MAG-ECO-VENEZUELA-2026-01-07-ABBA.mp3?guid=23b82fec-ebb6-11f0-a837-ef3fb0dc9233&source=GJlXzGgqHj)

