# ilimi (blogs) — RSS Amplifier

Recent posts from the 4 feeds in the RSS Amplifier directory that cover ilimi.

Page: <https://rssamplifier.com/topics/ilimi/blogs>  
Feed: <https://rssamplifier.com/topics/ilimi/blogs.md>

---

## [Fagge ya nemi Ministan Shari&#39;a ya shiga tsakani kan tsare Maryam Shehu](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/fagge-ya-nemi-ministan-sharia-ya-shiga.html)

_2026-08-20 · Unknown · fitacciya_

Lauyan kare hakkin ɗan Adam, Abba Hikima Fagge, ya yi kira ga Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya da ya shiga tsakani kan tsare Maryam Isah Shehu, wadda ya ce Hukumar EFCC ta shafe kwanaki 35 tana tsare da ita kafin daga bisani ta shigar da ƙara mai zargi ɗaya a kanta. Fagge ya bayyana cewa, Maryam, ɗalibar shekarar ƙarshe a Jami’ar Bayero Kano (BUK), ta shafe kwanaki 35 a hannun EFCC, duk da cewa…

## [Ambaliya ta lalata gidaje da gonaki a Neja](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/ambaliya-ta-lalata-gidaje-da-gonaki-neja.html)

_2026-08-20 · Unknown · fitacciya_

Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje, wuraren kiwon kifi da kuma manyan gonaki a garin Muye da wasu unguwannin da ke kusa da shi a Ƙaramar Hukumar Lapai ta Jihar Neja. Fitacciya ta rawaito cewa, ambaliyar ta faru ne bayan Kogin Gurara ya cika sakamakon mamakon ruwan sama da aka samu a wannan daminar. Etsu Muye, Alhaji Salihu Muhammadu, ya bayyana cewa ambaliyar ta kuma mamaye kasuwanni tare da katse…

## [Atiku ya yi alkawarin dawo da tallafin man fetur idan ya ci zaɓe](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/atiku-ya-yi-alkawarin-dawo-da-tallafin.html)

_2026-08-20 · Unknown · fitacciya_

Atiku ya yi alkawarin dawo da tallafin man fetur idan ya ci zaɓe Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya yi alkawarin dawo da tallafin man fetur idan aka zaɓe shi a matsayin Shugaban Ƙasar Najeriya a 2027. Atiku ya bayyana hakan ne yayin da yake bayyana manufofinsa da shirinsa na tafiyar da ƙasar idan ya samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa…

## [Zaɓen 2027: Dini Falalu Fagge Ya Yi Kira Ga Al’ummar Kano Ta Kudu Su Ƙara Mara Wa Sanata Kawu Sumaila Baya](https://www.amanapress.com.ng/za%c9%93en-2027-dini-falalu-fagge-ya-yi-kira-ga-alummar-kano-ta-kudu-su-%c6%99ara-mara-wa-sanata-kawu-sumaila-baya/)

_2026-08-19 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wani matashin ɗan siyasa a jam’iyyar APC, Dini Falalu Fagge, ya yi kira ga al’ummar Kano ta Kudu da su ci gaba da bai wa Sanata…

## [KYAUTATA MU’AMALA ZA TA RAGE HAYANIYAR DA KE TSAKANIN KAROTA DA MASU ABABEN HAWA](https://www.amanapress.com.ng/kyautata-muamala-za-ta-rage-hayaniyar-da-ke-tsakanin-karota-da-masu-ababen-hawa/)

_2026-08-17 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar Jihar Kano na yaba wa Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) bisa ƙoƙarin da take yi wajen tabbatar da bin dokokin…

## [Gwamnatin Kano ta bayyana makomar aikin titin Danbare](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/gwamnatin-kano-ta-bayyana-makomar-aikin.html)

_2026-08-17 · Unknown · fitacciya_

Aƙalla mutane 32 ne ake zargin ’yan bindiga suka kashe a ƙauyen Ungushi da ke Ƙaramar Hukumar Kebbe a Jihar Sakkwato, bayan wani mummunan hari da suka kai yankin. Fitacciya ta rawaito cewa, maharan sun kuma ƙona gidaje bakwai, shaguna biyu da motoci uku, yayin da ruwan sama ya hana gobarar yin ɓarna mai yawa, kamar yadda Aminiya ta ruwaito. Wani shugaban ƙauyen da ya shaida harin ya ce ’yan…

## [’Yan bindiga sun kashe mutum 32 a ƙauyen Sakkwato](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/yan-bindiga-sun-kashe-mutum-32-auyen.html)

_2026-08-17 · Unknown · fitacciya_

Aƙalla mutane 32 ne ake zargin ’yan bindiga suka kashe a ƙauyen Ungushi da ke Ƙaramar Hukumar Kebbe a Jihar Sakkwato, bayan wani mummunan hari da suka kai yankin. Fitacciya ta rawaito cewa, maharan sun kuma ƙona gidaje bakwai, shaguna biyu da motoci uku, yayin da ruwan sama ya hana gobarar yin ɓarna mai yawa, kamar yadda Aminiya ta ruwaito. Wani shugaban ƙauyen da ya shaida harin ya ce ’yan…

## [El-Rufai ya shigar da ƙarar Naira biliyan 10 kan ICPC](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/el-rufai-ya-shigar-da-arar-naira.html)

_2026-08-16 · Unknown · fitacciya_

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da sabuwar ƙarar Naira biliyan 10 kan Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka, ICPC, kan zargin hana iyalansa ganinsa yayin da yake tsare. Fitacciya ta rawaito cewa, El-Rufai ya shigar da ƙarar mai lamba FHC/ABJ/CS/1852/2026 a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ranar 13 ga Agusta, inda ya zargi ICPC da hana matarsa, Aichatou…

## [Atiku ya nemi Tinubu ya daina ɗora wa tsofaffin gwamnatoci laifin matsalar matatun mai](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/atiku-ya-nemi-tinubu-ya-daina-ora-wa.html)

_2026-08-16 · Unknown · fitacciya_

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan ci gaba da danganta matsalolin matatun man fetur na Najeriya da gwamnatocin da suka gabata. Fitacciya ta rawaito cewa, Atiku ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da Babban Mataimakinsa na Musamman kan Harkokin Sadarwar Jama’a, Phrank Shaibu, ya fitar ranar Lahadi, inda ya ce gwamnatin Tinubu ba za ta iya ci…

## [Kwankwaso ya ce be damu da kirana ‘tayar da tayar’ ga mataimakan shugaban ƙasa](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/kwankwaso-ya-ce-be-damu-da-kirana-tayar.html)

_2026-08-16 · Unknown · fitacciya_

Kwankwaso ya ce be damu da kirana ‘tayar da tayar’ ga mataimakan shugaban ƙasa. Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba ya damuwa da yadda ake kallon mataimakan shugaban ƙasa a matsayin ‘tayar da tayar’ da shugaban ƙasa ke amfani da shi idan akwai matsala. Fitacciya ta rawaito cewa, Kwankwaso ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da Hukumar…

## [Real SIMs for AI Agents (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/WyRYZAmT0Tz5)

_2026-08-16 · **Sponsored**_

Pass 2FA and verifications with real carrier numbers via our API.

## [Kwankwaso ya bayyana dalilin da ya sa ya amince ya zama mataimakin Peter Obi](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/kwankwaso-ya-bayyana-dalilin-da-ya-sa.html)

_2026-08-16 · Unknown · fitacciya_

Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen shugaban ƙasa na 2027 ne saboda tabbatar da daidaiton ƙasa, adalci da kuma samar da sauyin dimokuraɗiyya a Najeriya. Fitacciya ta rawaito cewa, Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin da ya halarci shirin tattaunawa na Hukumar Dillancin Labaran Najeriya a Abuja ranar Lahadi, inda ya ce…

## [Kwankwaso ya bayyana makomar Shekarau, Ganduje da Abba Yusuf a siyasar Kano](https://www.fitacciya.com.ng/2026/08/kwankwaso-ya-bayyana-makomar-shekarau.html)

_2026-08-16 · Unknown · fitacciya_

Tsohon Gwamnan Kano kuma Sanata, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa tsohon Gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau, da tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje, tare da Gwamna Abba Kabir Yusuf, sun kammala siyasarsu a jihar Kano. Fitacciya ta rawaito cewa, Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin da yake magana kan makomar wasu daga cikin tsofaffin abokan siyasarsa da suka rabu da shi, inda ya ce nasarar siyasa da…

## [Abdul’azeez Abdul’azeez Ya Yaba Wa Malamai Kan Koyarwa Da Tarbiyyar Yara, Ya Ba Da N2.5m Ga Makarantar Tahfizin Alƙur’ani A Fagge](https://www.amanapress.com.ng/abdulazeez-abdulazeez-ya-yaba-wa-malamai-kan-koyarwa-da-tarbiyyar-yara-ya-ba-da-n2-5m-ga-makarantar-tahfizin-al%c6%99urani-a-fagge/)

_2026-08-15 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan Yaɗa Labarai, Malam Abdul’azeez Abdul’azeez, ya yaba wa malamai da masu gudanar da Makarantar Nuru…

## [Kebbi za ta bi diddigin ci gaban rigakafi ta hanyar tarurrukan yamma a kullun](https://nanhausa.ng/kebbi-za-ta-bi-diddigin-ci-gaban-rigakafi-ta-hanyar-tarurrukan-yamma-a-kullun/)

_2026-08-14 · Hadiza Mohammed-Aliyu · NAN HAUSA_

Kebbi za ta bi diddigin ci gaban rigakafi ta hanyar tarurrukan yamma a kullun Rigakafi Daga Lawal Taofeek Birnin Kebbi, Agusta 17, 2026 (NAN) Mataimakin Gwamnan Kebbi, Sanata Umar Abubakar-Tafida, ya umarci dukkan Shugabannin Kananan Hukumomi 21 na jihar da su tabbatar da cikakken halartar tarurrukan bitar yamma yayin aikin allurar rigakafi. Abubakar-Tafida ya bayyana \[…\]

## [Daraktocin DSS na Arewa maso Yamma sun yi gangamin yaki da ta&#8217;addanci da &#8216;yan fashi](https://nanhausa.ng/daraktocin-dss-na-arewa-maso-yamma-sun-yi-gangamin-yaki-da-taaddanci-da-yan-fashi/)

_2026-08-14 · Aisha Ahmed · NAN HAUSA_

Daga Abbas Bamalli Katsina, Agusta 14, 2026 (NAN) Daraktocin Hukumar Tsaro ta farin kaya ta kasa (DSS) na Arewa maso Yamma, sun yi kira da a kara karfafa musayar bayanai da hadin gwiwa a fannin aiki domin dakile ta’addanci, fashi da makami da sauran barazanar tsaro a yankin. An yi kiran ne a taron Daraktocin \[…\]

## [Hukumar Kwastam ta kwace tabar wiwi mai darajar N2bn a Ogun](https://nanhausa.ng/hukumar-kwastam-ta-kwace-tabar-wiwi-mai-darajar-n2bn-a-ogun/)

_2026-08-14 · Hadiza Mohammed-Aliyu · NAN HAUSA_

Hukumar Kwastam ta kwace wiwi mai darajar N2bn a Ogun Wasu daga cikin tabar wiwi da Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), Rundunar Yankin Ogun 1 ta kama kuma ta kwace a ranar Alhamis a Idiroko Wiwi Daga Ige Adekunle Idiroko (Jihar Ogun), 14 ga Agusta, 2026 (NAN) Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), Rundunar Yankin Ogun \[…\]

## [Gwamnonin Jihohin Najeriya sun jaddada kudirinsu ga cigaban yara kanana](https://nanhausa.ng/gwamnonin-jihohin-najeriya-sun-jaddada-kudirinsu-ga-cigaban-yara-kanana/)

_2026-08-14 · Aisha Ahmed · NAN HAUSA_

Daga Emmanuel Oloniruha Abuja, Agusta 14, 2026 (NAN) Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta sake jaddada alƙawarin da dukkan gwamnonin jihohi 36 suka ɗauka na sanya tallafawa cigaban yara kanana (ECD), a matsayin muhimmin abu a cikin ajandar cigaban ɗan adam ta Najeriya. An sake jaddada wannan alƙawarin ne tare da haɗin gwiwar Bankin Duniya, cigaban \[…\]

## [NAHCON ta tsaida N7.8m a matsayin kudin aikin Hajji, ta kuma sanya ranar 2 ga Disamba don rufe biyan kudin](https://nanhausa.ng/nahcon-ta-tsaida-n7-8m-a-matsayin-kudin-aikin-hajji-ta-kuma-sanya-ranar-2-ga-disamba-don-rufe-biyan-kudin/)

_2026-08-14 · Habibu Harisu · NAN HAUSA_

NAHCON ta tsaida N7.8m a matsayin kudin aikin Hajji, ta kuma sanya ranar 2 ga Disamba don rufe biyan kudin Hajji Daga Deji Abdulwahab Abuja, Aug. 14, 2026 (NAN) Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta ce ta amince da biyan kudin Hajjin 2027 bisa ga yankunan da mahajjati ya fito. A cewar wata sanarwa da \[…\]

## [Bayan Zaman Aure Na Shekara 35, Matar Aure Za Ta Dawo Da Sadaƙi Don Mijinta Ya Sake Ta](https://www.amanapress.com.ng/bayan-zaman-aure-na-shekara-35-matar-aure-za-ta-dawo-da-sada%c6%99i-don-mijinta-ya-sake-ta/)

_2026-08-14 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Wata matar aure mai suna Hadiza Abdullahi, ta nemi Kotun Shari’a da ke Magajin Gari a Kaduna, ta raba aurenta da mijinta, Isa Usman, bisa zargin rashin nuna mata soyayya…

## [Alhaji Abdullahi Abubakar BK-BK Ya Zama Sabon Sarkin Matasan Masu Maganin Gargajiya Na Jihar Kano](https://www.amanapress.com.ng/alhaji-ahmad-abubakar-bk-bk-ya-zama-sabon-sarkin-matasan-masu-maganin-gargajiya-na-jihar-kano/)

_2026-08-13 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’umma daga sassa daban-daban na cikin gida da wajen Jihar Kano ne suka halarci bikin naɗin Alhaji Abdullahi Abubakar BK-BK a matsayin sabon Sarkin Matasan Masu…

## [8.1% APY Plus Free Stock (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/DnwceT6gh6hu)

_2026-08-13 · **Sponsored**_

Claim 8.1% APY and up to $1,030 in SK hynix and Nvidia stock.

## [Hajiya Hauwa Nuhu Wali: Za Mu Yi Aiki Tuƙuru Don Tabbatar Da Nasarar Gwamna Abba A 2027](https://www.amanapress.com.ng/hajiya-hauwa-nuhu-wali-za-mu-yi-aiki-tu%c6%99uru-don-tabbatar-da-nasarar-gwamna-abba-a-2027/)

_2026-08-13 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sabuwar Sakatariyar Dindindin a Ma’aikatar Al’amuran Addini ta Jihar Kano, Hajiya Hauwa Nuhu Wali, ta bayyana godiyarta ga Kwamishinan Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, Gwani Ali…

## [NAHCON ta amince da kamfanonin jiragen sama 5 don gudanar da ayyukan Hajjin 2027](https://nanhausa.ng/nahcon-ta-amince-da-kamfanonin-jiragen-sama-5-don-gudanar-da-ayyukan-hajjin-2027/)

_2026-08-13 · Habibu Harisu · NAN HAUSA_

NAHCON ta amince da kamfanonin jiragen sama 5 don gudanar da ayyukan Hajjin 2027 Kamfanonin Jiragen Sama Daga Deji Abdulwahab Abuja, Agusta 13, 2026 (NAN) Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa ta Najeriya (NAHCON) ta ce ta amince da jiragen sama guda biyar don gudanar da ayyukan Hajjin 2027. A cewar wata sanarwa da \[…\]

## [Jaridar BLUEPRINT Za Ta Karrama Gwamnan Zamfara Da Lambar Yabo Kan Gudanar Da Dukiyar Al’umma Da Gaskiya](https://www.amanapress.com.ng/jaridar-blueprint-za-ta-karrama-gwamnan-zamfara-da-lambar-yabo-kan-gudanar-da-dukiyar-alumma-da-gaskiya/)

_2026-08-13 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da karɓar lambar yabo da jaridar Blueprint ta ba shi ta shekarar 2025 kan ƙwarewar gudanar da dukiyar gwamnati da tabbatar da gaskiya…

## [International Alert ta jagoranci matasan Sokoto don karfafa shirye-shiryen zaman lafiya, da matakan da za a ɗauka don magance sauyin yanayi](https://nanhausa.ng/international-alert-ta-jagoranci-matasan-sokoto-don-karfafa-shirye-shiryen-zaman-lafiya-da-matakan-da-za-a-%c9%97auka-don-magance-sauyin-yanayi/)

_2026-08-12 · Habibu Harisu · NAN HAUSA_

International Alert ta jagoranci matasan Sokoto don karfafa shirye-shiryen zaman lafiya, da matakan da za a ɗauka don magance sauyin yanayi Yanayi Daga Habibu Harisu Sokoto, Agusta 12, 2026 (NAN) Wata kungiya mai zaman kanta, International Alert Nigeria, ta jagoranci matasa a jihar Sokoto don zama jakadun zaman lafiya domin su jagoranci ayyukan gina zaman \[…\]

## [Shugaban Kwalejin CCEK Ya Yaba Wa Shekarau Kan Tallafin Karatu Ga Ɗalibai 850](https://www.amanapress.com.ng/shugaban-kwalejin-ccek-ya-yaba-wa-shekarau-kan-tallafin-karatu-ga-%c9%97alibai-850/)

_2026-08-09 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Community College of Education Kano (CCEK), Dakta Muhammad Adam Abubakar, ya yaba wa tsohon Gwamnan Jihar Kano, kuma tsohon Sanata, Ibrahim Shekarau, bisa tallafin karatu…

## [CIKA SHEKARA 58: Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Mutum Ne Mai Son Ci Gaba -Gwamnan Zamfara](https://www.amanapress.com.ng/cika-shekara-58-shugaban-jamiyyar-apc-na-%c6%99asa-mutum-ne-mai-son-ci-gaba-gwamnan-zamfara/)

_2026-08-09 · Gazali Haruna · Amana Press_

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya taya Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Farfesa Nentawe Yilwatda, wanda ya taɓa riƙe muƙamin Ministan Harkokin Jinƙai…

## [Karamar Hukumar Birnin Kano Za Ta Tallafa Wa Gidauniyar Tagwaye](https://www.amanapress.com.ng/karamar-hukumar-birnin-kano-za-ta-tallafa-wa-gidauniyar-tagwaye/)

_2026-08-09 · Saleh Aliyu · Amana Press_

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙaramar Hukumar Birnin Kano ta bayyana aniyarta ta tallafa wa Gidauniyar Taimakawa Tagwaye Maza da Mata, bisa irin ƙoƙarin da take yi wajen haɗa kan jama’a,…

## [Hukumar NDA ta sanar da mazauna Kaduna game da atisayen &#8216;yan kadet a filin wasa](https://nanhausa.ng/hukumar-nda-ta-sanar-da-mazauna-kaduna-game-da-atisayen-yan-kadet-a-filin-wasa/)

_2026-08-07 · Habibu Harisu · NAN HAUSA_

Hukumar NDA ta sanar da mazauna Kaduna game da atisayen ‘yan kadet a filin wasa Motsa Jiki Daga Muhammad Tijjani Kaduna, Agusta 7, 2026 (NAN) Kwalejin Tsaro ta Najeriya (NDA) ta ce za ta gudanar da atisayen rarrabawa ga ‘yan kadet a ranar Asabar. Kwalejin ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa da Jami’in Hulda \[…\]

## [Sokoto: Sojoji sun kama Lakurawa 4, sun kwato dabbobi a kasuwar karkara](https://nanhausa.ng/sokoto-sojoji-sun-kama-lakurawa-4-sun-kwato-dabbobi-a-kasuwar-karkara/)

_2026-08-07 · Habibu Harisu · NAN HAUSA_

Sokoto: Sojoji sun kama Lakurawa 4, sun kwato dabbobi a kasuwar karkara Kama Daga Habibu Harisu Sokoto, Agusta 7, 2026 (NAN) Sojojin Rundunar Sojojin Najeriya ta Runduna ta 8 sun kama wasu mutane hudu da ake zargi ‘yan ta’addan Lakurawa ne yayin da suke sayar da shanu shida a kasuwar kauyen Darussa da ke karamar \[…\]

## [Ranar Shayarwa: Magidanta suna kira ga maza da su tallafa wa mata](https://nanhausa.ng/ranar-shayarwa-magidanta-suna-kira-ga-maza-da-su-tallafa-wa-mata/)

_2026-08-06 · Hadiza Mohammed-Aliyu · NAN HAUSA_

Ranar Shayarwa: Mata sun yi kira ga maza da su kara tallafawa mata Shayarwa Daga Folasade Akpan Abuja, 6 ga Agusta, 2026 (NAN) Wasu mata sun yi kira ga mazan Najeriya su kara tallafawa matansu don tabbatar da nasarar shayarwa ta musamman da samun lafiyar yara, suna jaddada cewa mazaje suna da muhimmin rawar da \[…\]

## [Retro Grid Dungeon Crawler (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/0xMWU3n8TaOL)

_2026-08-06 · **Sponsored**_

Retro grid movement with first-person combat, loot and skill-tree progression.

## [Tatsuniyar ’Yar Biyayya](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-yar-biyayya/)

_2026-06-30 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya mai hankali da tsananin biyayya ga iyayenta; ba ta saɓa wa umarninsu. Wannan biyayya da take yi waiyayenta, ta sa ƙawayenta na kishi da jin haushinta. Ana nan, sun rasa yadda za su yi da ita, sai wata rana aka tura su saran itace dajin da \[…\] The post Tatsuniyar ’Yar Biyayya appeared first on WikiHausa .

## [Tatsuniyar Ɗanbushiya Da Ɗankomayya](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-danbushiya-da-dankomayya/)

_2026-06-30 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu mata su biyu, Bushiya da Komayya. Suna da’ya’ya samari su biyu. Ɗaya sunansa Ɗanbushiya, ɗayan kuma Ɗankomayya. Yaran nan sun yi kama da juna sosai, kuma sun shaƙu da juna. Komai iri ɗaya ake yi musu, kamar tufafi da sauran abubuwa makamantansu. Kwanci tashi, rannan sai ciwo \[…\] The post Tatsuniyar Ɗanbushiya Da Ɗankomayya appeared first on WikiHausa .

## [Tatsuniyar Maibaiwa Da Dodanniya](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-maibaiwa-da-dodanniya/)

_2026-06-26 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. A can ƙasar Kwarkiya, an yi wani mutum mai shanu da yawa a garkensa. Yana da ɗansa ɗaya, mai suna Maibaiwa. Kullum idan zai fita kiwo sai su tafi tare da wasu karnukansa guda shida. Wata rana sun fita kiwo, sai aka goce da ruwan sama, kamar ana zubar \[…\] The post Tatsuniyar Maibaiwa Da Dodanniya appeared first on WikiHausa .

## [Tatsuniyar Sarki Mai Mata Ɗaya Da ’Ya Ɗaya](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-sarki-mai-mata-daya-da-ya-daya/)

_2026-06-26 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani sarki mai mata ɗaya da ’yarsu ɗaya mai suna Kulu. Kwanci-tashi, Allah ya yi wa matar sarkin nan rasuwa. Bayan ɗan wani lokaci, sai Sarkin nan ya auri wata bazawara. Ita kuma tana da ’yarta mai suna Zainab. Bayan amaryar Sarki ta tare, sai ta sa wa \[…\] The post Tatsuniyar Sarki Mai Mata Ɗaya Da ’Ya Ɗaya appeared first on WikiHausa .

## [Hukuncin Rai Da Rai Shi Zai Kawo Ƙarshen Kashe-Kashe](https://wikihausa.com.ng/hukuncin-rai-da-rai-shi-zai-kawo-%c6%99arshen-kashe-kashe/)

_2026-06-26 · Rabiu Musa Adam · WikiHausa_

RAI DA RAI… SHI ZAI KAWO KARSHEN KASHE KASHE Whatsapp: 08039290267 20th June, 2026 “A cikin qisasi(kashe wanda ya yi kisa da gangan) akwai rayuwa” Qur\`ani 2:179 SHIMFIƊA: Wannan hukunci na kashe duk wanda ya yi kisan kai, ba hukunci ne da addinin musulunci ya kaɗaita da shi ba, hukunci ne wanda duk sauran addininai da Allah SWT ya saukar daga sama suka yi umarni da shi. \[…\] The post Hukuncin Rai…

## [Tatsuniyar Auren Kaza Da Muzuru](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-auren-kaza-da-muzuru/)

_2026-06-26 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata kaza da ta ce za ta yi aure, sai zakaru suka yi ta zuwa neman aurenta. Duk zakaran da ya zo, sai Kaza ta ce ba ta son sa. Wani tace ya yi gajarta; wani ta ce ba shi da gashi; wani ta ce bai iya cara \[…\] The post Tatsuniyar Auren Kaza Da Muzuru appeared first on WikiHausa .

## [Tatsuniyar Naƙuda A Daji](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-na%c6%99uda-a-daji/)

_2026-06-26 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata mai ciki. Sai wata rana ta shirya za ta yi balaguro. Tana tafiya a cikin daji, sai naƙuda ta kama ta. Sai ta raɓa a ɗan wani wuri ta haihu. Ta ɗauki jinjirin ta kama hanya tana tafiya, ko za ta tarar da wani gida ta \[…\] The post Tatsuniyar Naƙuda A Daji appeared first on WikiHausa .

## [Tatsuniyar Kunkuru Da Matarsa](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-kunkuru-da-matarsa/)

_2026-06-26 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki Kunkuru, wanda matarsa ta haifi ɗa namiji. Sai ya tara Kunkurayen garin ya sanar da su cewa matarsa ta haifi ɗa. Ya bayyana cewa duk wanda ya san sunan yaron, zai ba shi ’yarsa aure. Sai wani Kunkurun ya je bakin rafi ya ɓuya. Lokacin da \[…\] The post Tatsuniyar Kunkuru Da Matarsa appeared first on WikiHausa .

## [Tatsuniyar Kare Da Kura](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-kar-da-kura/)

_2026-06-25 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Kare da wata Kura a Dajin Saidawa. Suna ganin juna amma daga nesa, har dai yau da gobe suka saba, sai suka ƙulla abota. Kare yana da ’ya’ya bakwai, Kura kuma tana da ’ya’ya biyar. Sai wata rana suka ce za su je daji dakan wake. Sai \[…\] The post Tatsuniyar Kare Da Kura appeared first on WikiHausa .

## [Tatsuniyar Juya Ta Sami Gagare](https://wikihausa.com.ng/tatsuniyar-juya-ta-sami-gagare/)

_2026-06-25 · wikiHausa · WikiHausa_

Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata da mijinta, ba su taɓa haihuwa ba. Sai ’yan gaza gani a garinsu suka shiga cewa ita juya ce ba mai haihuwa ba. Irin waɗannan maganganu kuwa sukan dame ta. Wata rana tana dawowa daga gona, sai ta ga wani jariri a gindin gamji. Sai ta \[…\] The post Tatsuniyar Juya Ta Sami Gagare appeared first on WikiHausa .

