# cutar (audio feeds) — RSS Amplifier

Recent posts from the 1 feeds in the RSS Amplifier directory that cover cutar.

Page: <https://rssamplifier.com/topics/cutar/audio>  
Feed: <https://rssamplifier.com/topics/cutar/audio.md>

---

## [Yadda wuraren saida magunguna ke samun karbuwa a jamhuriyar Nijar lokacin damuna](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260817-yadda-wuraren-saida-magunguna-ke-samun-karbuwa-a-jamhuriyar-nijar-lokacin-damuna?GJlXzGgqHj)

_2026-08-17 · Lafiya Jari ce_

Shirin a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya leƙa jamhuriyyar Nijar inda ya yi dubi kan yadda ake samun kafuwar wuraren saida magunguna birjik musamman a lokaci irin na damuna, wato dai lokacin da ake ganin yawaitar cutuka irin zazzaɓin cizon sabro. Danna alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.....

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202608/MAG_HEALTH-PHARMACIES_2020-08-17_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=e44df974-9a18-11f1-bb3d-111cad60ec80&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda cutar kwalara ta jefa ɗumbin mutane cikin firgici a jihar Bornon Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260810-yadda-cutar-kwalara-ta-jefa-%C9%97umbin-mutane-cikin-firgici-a-jihar-bornon-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-08-10 · Lafiya Jari ce_

A wannan makon shirin Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan sake ɓarkewar cutar kwalara ko kuma amai da gudawa a jihar Borno, lamarin da ya jefa ɗimbin jama’a a yanayi na matuƙar damuwa damuwa musamman bayan da rahotanni ke cewa an samu yaɗuwar annobar cutar har a yankunan da ake ajje da ɗimbin mutanen da rikicin Boko Haram ya raba da matsugunansu.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202608/MAG_HEALTH_CHOLERA_OUTBREAK-BORNO_2026-08-10_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=1fb14004-94a4-11f1-8a45-d3a42fe1dd18&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda cutar Bilharzia ko Tsagiya ke barazana ga rayuwar ɗimbin ƴan Afirka](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260803-yadda-cutar-bilharzia-ko-tsagiya-ke-barazana-ga-rayuwar-%C9%97imbin-%C6%B4an-afirka?GJlXzGgqHj)

_2026-08-03 · Lafiya Jari ce_

A wannan makon shirin na lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba duba kan cutar Schistosomiasis (shustosumayusus) ko Bilharzia koma Snail fever kamar yadda wasu ke kiranta, cutar nan dai da aka fi sani da tsagiya a hausance, cutar alƙaluma ke nuni da cewa kashi 90 cikin 100 na masu kamuwa da ita na a nahiyar Afrika. Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani.......

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202608/MAG_HEALTH-TSAGIYA-NIGER-2026-08-03-_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=2a3be68e-8f1b-11f1-bf58-db88ccb4d9a8&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda farashin magunguna ke tashi a lokacin damuna da aka fi fama da cutuka](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260727-yadda-farashin-magunguna-ke-tashi-a-lokacin-damuna-da-aka-fi-fama-da-cutuka?GJlXzGgqHj)

_2026-07-27 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako ya yi dubi ne kan yawaitar cututtuka a irin wannan lokaci na damuna, daidai lokacin da bayanai ke nuni da cewa farashin magunguna ya yi tashin gauron zabbi. Latsa alamar sauti don sauraren shirin tare da Azima Bashir Aminu...

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG_HEALTH-PHARMACY-COST_2026-07-27_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=06dafbb8-8993-11f1-be6d-07d1b4f8dfb8&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda gwamnatin Kano ta yi nasarar rage mace-macen mata a lokacin haihuwa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260720-yadda-gwamnatin-kano-ta-yi-nasarar-rage-mace-macen-mata-a-lokacin-haihuwa?GJlXzGgqHj)

_2026-07-20 · Lafiya Jari ce_

Shirin a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan nasarar da jihar Kano ke iƙirarin samu bayan fitar wani rahoto da ke cewa an samu raguwar mace-macen mata a lokacin haihuwa a sassan jihar wadda a baya ke sahun gaba wajen asarar rayukan ɗimbin mata a lokacin haihuwa ko goyon ciki Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin..........

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG_HEALTH-MATERNAL_MORTALITY_2026-07-20_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=b4244128-8423-11f1-a592-7d8e98d13a62&source=GJlXzGgqHj)

## [Matsalar ƙarin mahaifa ko fibroids ga lafiyar mata](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260713-matsalar-%C6%99arin-mahaifa-ko-fibroids-ga-lafiyar-mata?GJlXzGgqHj)

_2026-07-13 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jari Ce a wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar ƙaba ko ƙarin mahaifi ko kuma fibroids da ke addabar tarin mata ta yadda da dama ke rayuwa da shi ba tare da sani ba, yayinda wanzuwarsa a mahaifa kan haddasa matsala ga yanayin haihuwa ga matan. Galibi mata a tsakanin shekaru 35 zuwa 37 ne suka fi kamuwa da wannan lalura ta Fibroids, a wani yanayi da…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG_HEALTH-WOMEN_FIBROIDS-2026-07-13_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=90130864-7ea1-11f1-89b1-d560f093ee90&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda cutar Typhiod ke barazana ga rayuwar miliyoyin mutane a Afirka da Asiya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260706-yadda-cutar-typhiod-ke-barazana-ga-rayuwar-miliyoyin-mutane-a-afirka-da-asiya?GJlXzGgqHj)

_2026-07-06 · Lafiya Jari ce_

Shirin na Lafiya Jari ce zai a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan zazzaɓin Typhoid, cuta mai haɗari wadda ƙwayar cutar Salmonella Typhi ke haddasawa, inda ta kan yaɗu ta hanyar abinci ko ruwan da ya gurɓata. Danna alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG_HEALTH-TYPHOID_FEVER-2026-07-06_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=fc6d962a-791d-11f1-9877-6d2c5b2cd760&source=GJlXzGgqHj)

## [Ƙaruwar masu fama da cutar sikila a Jamhuriyar Kamaru](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260629-%C6%99aruwar-masu-fama-da-cutar-sikila-a-jamhuriyar-kamaru?GJlXzGgqHj)

_2026-06-29 · Lafiya Jari ce_

A wannan makon shirin ya yi duba ne kan ƙaruwar masu fama da cutar sikila a jamhuriyyar Kamaru bayan fitar wani rahoto da ke cewa cikin shekara 1 kaɗai an tattara alƙaluman sabbin mutum dubu 6 da aka gano suna ɗauke da cutar. Wannan cuta mai alaƙa da nau’in jini, na daga cikin matakan yaƙi da ita shi ne tabbatar da gwaje-gwajen jini tun kafin aure don kaucewa haifar yara masu ɗauke da ita, ganin…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202606/MAG_HEALTH-CAMEROON-SICKLE_CELL_2026-06-29_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=9d2cbfb0-73aa-11f1-b4a2-0934dbde6202&source=GJlXzGgqHj)

## [Illolin da ke tattare da sauya launin fata da wasu mata ke yi](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260608-illolin-da-ke-tattare-da-sauya-launin-fata-da-wasu-mata-ke-yi?GJlXzGgqHj)

_2026-06-08 · Lafiya Jari ce_

Shirin lafiya Jari ce a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda mata suka rungumi tsarin gyaran jiki ta fannoni daban-daban kama daga magungunan sha ko mayukan shafawa ko kuma salon amfani da na’ura da nufin ƙawata sura. Wasu daga cikin batutuwa mafi jan hankali a wannan babi na gyaran jiki shi ne tayar da komaɗar fata da sauran sassan jiki don killacewa ko kuma kange kai daga bayyanar tsufa,…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202606/MAG_HEALTH_SKIN_BLEACHING_RISK_TO_HEALTH_2026-06-08_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=30ebe1e6-631f-11f1-b1ca-7510bbe397aa&source=GJlXzGgqHj)

## [Illolin magungunan matsi ga lafiyar mata](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260601-illolin-magungunan-matsi-ga-lafiyar-mata?GJlXzGgqHj)

_2026-06-01 · Lafiya Jari ce_

Shirin a wannan mako zai ɗora ne akan wanda ya gabace shi a makon jiya, sai dai a wannan karon zamu karkata ga illolin da magungunan matsi ke haifarwa ga lafiyar mata, duk da ya ke matan kan yi don bajinta ko nuna isa a wajen mazajensu. Danna alamar sauti don sauraron karin bayani.....

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202606/MAG_HEALTH-WOMEN-INSERT_2026-06-01_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=6b63d08c-5d97-11f1-b6ea-e5f480bc3bb8&source=GJlXzGgqHj)

## [Generate Viral Hot Takes (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/qDKvpS9n2mz5)

_2026-06-01 · **Sponsored**_

Get platform-optimized hot takes and rebuttals to spark debate and engagement

## [Abubuwan da ke haddasa cutuka ga al'aura ko matantaka ga mata](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260525-abubuwan-da-ke-haddasa-cutuka-ga-al-aura-ko-matantaka-ga-mata?GJlXzGgqHj)

_2026-05-25 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon ya yi nazari kan ƙaruwar matan da ke fama da cutuka masu alaƙa da al’aura ko kuma matantaka, tare da laluben hanyoyin magancesu ta hanyar tattaunawa da ƙwararru a wannan fanni, cutukan da ƙwararrun ke alaƙantawa da rashin baiwa al’aurar kariya wanda a lokuta da dama ke haddasa gagarumar matsala. Ku lasha alamar sauti don sauraron shirin tare da Azima Bashir…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG_HEALTH-VAGINAL_INFECTION_2026-05-25_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=a95f1e56-581e-11f1-b0cd-05bf8ed4411d&source=GJlXzGgqHj)

## [Abubuwan da ya kamata a sani kan sabuwar cutar Hantavirus da ta ɓulla](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260518-abubuwan-da-ya-kamata-a-sani-kan-sabuwar-cutar-hantavirus-da-ta-%C9%93ulla?GJlXzGgqHj)

_2026-05-18 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jari Ce a wannan makon ya yi nazari kan cutar Hantavirus da duniya ta ga ɓullarta a baya-bayan nan, lamarin da ya sanya fargaba a zuƙatan jama’a, musamman ganin yadda ake alaƙanta wannan cuta a sahun masu haɗari da tarihi ya nuna yaddda suka yiwa duniya ɓarna matuƙa. Cikin watan jiya ne aka ga ɓullar wannan cuta a wani jirgi da ya taso daga Argentina zuwa Cape Verde, sai dai tilas ya…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG_HEALTH-HANTAVIRUS_OUTBREAK-2026-05-18_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=8fe1453c-5295-11f1-aaba-fb0fdf091f90&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda ake gudanar da yaƙi da cutar polio tsakanin Nijar da maƙwaftanta](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260511-yadda-ake-gudanar-da-ya%C6%99i-da-cutar-polio-tsakanin-nijar-da-ma%C6%99waftanta?GJlXzGgqHj)

_2026-05-11 · Lafiya Jari ce_

Shirin lafiya jari Ce a wannan makon zai nazarci yadda ake gudanar aikin yaki da cutar polio tsakanin ƙasashen makwabtan juna wato Najeriya da Nijar a wani yunƙuri na kakkaɓe ɓurɓushin wannan cuta musamman a yankunan kan iyaka na ƙasashen biyu duk kuwa da saɓanin diflomasiyyar da ke tsakanin gwamnatocin ƙasashen biyu.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG_HEALTH_NIGER-NIGERIA-POLIO_2026-05-11_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=fc1c0412-4d09-11f1-a576-f95590e35bad&source=GJlXzGgqHj)

## [Wani bincike ya gano yadda kashi 13 na al'ummar Ghana ke rayuwa cutar ƙoda](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260504-wani-bincike-ya-gano-yadda-kashi-13-na-al-ummar-ghana-ke-rayuwa-cutar-%C6%99oda?GJlXzGgqHj)

_2026-05-04 · Lafiya Jari ce_

A wannan makon shirin na Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari kan wani bincike can a Ghana da ke ƙiyasta cewa kusan kashi 13.3 na yawan jama’ar ƙasar na rayuwa da cutukan ƙoda, galibi ba tare da masaniyar suna ɗauke da ita ba, lura da yadda cutar bata nuna alamu a farko har sai ta kai ga ta’azzara. Wannan na nuna yadda cutar ta ƙoda ke matsayin babban ƙalubale a Ghana. Binciken…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG_HEALTH-GHANA-KIDNEY_2026-05-04_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=580461a8-4796-11f1-88e8-e555a9c0ba9d&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda tsananin zafin bana ke barazana ga lafiyar jama’a a Arewa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260427-yadda-tsananin-zafin-bana-ke-barazana-ga-lafiyar-jama-a-a-arewa?GJlXzGgqHj)

_2026-04-27 · Lafiya Jari ce_

A wannan makon, shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan tsananin zafin da ake fuskanta a wasu jihohi na yankin Arewacin Najeriya, wanda masana suka yi ittifaƙin ya kai matakin da ka iya haddasa wasu cutuka ko kuma tayar da kwantattu. Zafin na bana ya sha bamban da wanda aka saba gani a kowace shekara, domin jama’a na bayyana cewa ya daɗe bai lafa ba kamar yadda aka saba gani a shekarun…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG_HEALTH-HEALTWAVE-NORTHERN_NIGERIA_2026-04-27_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=7dc33e9e-4211-11f1-9693-6b9c088bf174&source=GJlXzGgqHj)

## [An samu raguwar haihuwa a Najeriya sakamakon rungumar tsarin tazarar Iyali](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260420-an-samu-raguwar-haihuwa-a-najeriya-sakamakon-rungumar-tsarin-tazarar-iyali?GJlXzGgqHj)

_2026-04-20 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafi Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba ne kan wani rahoton sashen bincike da kula da lafiyar jama’a na NDHS da ke ƙarƙashin hukumar kula da yawan jama’a ta Najeriya NPC, wanda ke nuna cewa daga shekarar 2024 yawan haihuwa ya ragu matuƙa tsakan matan Najeriya daga kashi 5.3 zuwa kashi 4.8. Wannan sakamakon rahoto na NDHS a cewar masana manuniya ce kan yadda mata a…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG_AZIMA_AMINU.mp3?guid=a5d242aa-3c93-11f1-b4d2-31965bf053a1&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda Cutar Sankarau ke barazana ga wasu ƙasashen yammacin Afirka](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260413-yadda-cutar-sankarau-ke-barazana-ga-wasu-%C6%99asashen-yammacin-afirka?GJlXzGgqHj)

_2026-04-13 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba ne kan cutar ɗan sanƙarau ko kuma meningitis, cutar da a yanzu haka wasu ƙasashe ke cikin haɗarin fuskantar ɓullarta musamman a yammacin Afrika, waɗanda dama ke a tubalin fuskantar wannan cuta lokaci zuwa lokaci.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG_HEALTH-MENINGITIS_2026-04-13_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=2c1911ce-371a-11f1-b326-496c91a4036a&source=GJlXzGgqHj)

## [Kalubalen da ake fuskanta wajan yaki da cutar babban tari ko tuberculosis](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260406-kalubalen-da-ake-fuskanta-wajan-yaki-da-cutar-babban-tari-ko-tuberculosis?GJlXzGgqHj)

_2026-04-06 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jarice na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali gameda tarin matsaloli da gangamin yaki da babban tari ke cin karo dasu. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin........

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG_HEALTH_TB_NIGER_2026-04-06_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=484f4d5e-319d-11f1-82ea-d76e3e4f8536&source=GJlXzGgqHj)

## [Najeriya ta karɓi sabbin alluran rigakafin cutar HIV](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260330-najeriya-ta-kar%C9%93i-sabbin-alluran-rigakafin-cutar-hiv?GJlXzGgqHj)

_2026-03-30 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan sabbin alluran rigakafin cutar Sida ko kuma HIV Aids da Najeriya ta karɓa ƙarƙashin shirin yaƙi da wannan cuta mai haɗari. Danna alamar sauti don sauraron cikakken shiri....

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202603/MAG_HEALTH-HIV_AIDS-VACCINES_2026-03-30_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=225565d2-2c22-11f1-93ca-51fafdb5ef87&source=GJlXzGgqHj)

## [Haɗarin cizon mahaukacin kare da ke haddasa cutar zangai maras jin magani](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260323-ha%C9%97arin-cizon-mahaukacin-kare-da-ke-haddasa-cutar-zangai-maras-jin-magani?GJlXzGgqHj)

_2026-03-23 · Lafiya Jari ce_

A wannan makon shirin na lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan matsalar cutar zangai ko cizon mahaukacin kare, cutar dake daɗa bazuwa a jamhuriyyar Nijar musaman a Jihar Maradi, jihar dake sahun gaba wajan masu fama da wannan matsala. Alƙaluman ofishin ministan lafiya na jamhuriyyar Nijar sun nuna cewa cikin mutane 10 da cutar ta kashe, 5 sun fito ne daga jihar Maraɗi, inda aka…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202603/MAG_HEALTH_RABBIES_2026-03-23_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=ddd7bd5c-2694-11f1-a871-7df8308462de&source=GJlXzGgqHj)

## [Point any domain, start a pit (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/Dq8OB4EczPCI)

_2026-03-23 · **Sponsored**_

Point any domain to moshcoding for a blacked-out page with an email waitlist

## [Jita-jitar dake alaƙanta kamuwa da cututtuka ta hanyar amfani da kayayyakin lantarki](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260316-yawaitar-zazza%C9%93i-a-najeriya-ya-cikaro-da-tsadar-rayuwa-a-nageriya?GJlXzGgqHj)

_2026-03-16 · Lafiya Jari ce_

A wannan makon shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan jita-jitar da ke alaƙanta amfani da wasu kayakin lantarki a matsayin dalilan da ke sabbaba kamuwa da wasu nau’ikan cutuka ciki har da Cancer.A wannan makon shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan jita-jitar da ke alaƙanta amfani da wasu kayakin lantarki a matsayin dalilan da ke sabbaba kamuwa da wasu nau’ikan cutuka ciki har…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202603/MAG_HEALTH-IMPACT_OF_RADIATION_TO_HEALTH_2026-03-16_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=356e0c98-210d-11f1-a2b9-63d0e387c23b&source=GJlXzGgqHj)

## [Cututtukan da ke barazana ga lafiyar jama'a a lokacin azumi](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260309-cututtukan-da-ke-barazana-ga-lafiyar-jama-a-a-lokacin-azumi?GJlXzGgqHj)

_2026-03-09 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya mayar da hankali ne kan irin cututtuka da ke barazana ga lafiyar al'umma a lokacin azumin watan Ramadan, musamman ga masu azumi da ke fuskantar sauye-sauyen lafiyar jiki. Galibi a duk lokacin da aka faro azumi, mutane da dama musamman masu kwantattun cutuka kan taso musamman idan mutane basu ɗauka matakan da suka kamata ba. Ku latsa alamar sauti don sauraron…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202603/MAG_HEALTH_FASTING-ILLNESS_2026-03-04_AZIMA_BASHIR.mp3?guid=8fc1465e-1b92-11f1-877a-91afb1fd18ed&source=GJlXzGgqHj)

## [Zubar hazo a lokacin zafi ya haddasawa mutane da dama rashin lafiya a Kamaru](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260302-zubar-hazo-a-lokacin-zafi-ya-haddasawa-mutane-da-dama-rashin-lafiya-a-kamaru?GJlXzGgqHj)

_2026-03-02 · Lafiya Jari ce_

A wannan makon shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan sauyawar yanayin da wani yanki na arewacin ƙasar Kamaru ya gamu da shi a watan Fabarairun da ya gabata wanda ba safai aka saba ganin faruwarsa ba, ta yadda ake ganin zubar hazo a wani yanayi da kuma ake fama da tsananin zafi, wanda ya haddasa cutuka, lamarin da ya sanya gamayyar masana lafiya dana yanayi jan hankali jama’a don su…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202603/MAG_HEALTH-CAMEROON_CLIMATE_HEALTH_2025-03-02_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=3044e3e0-1613-11f1-8779-1511c2316d68&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda yakamata jama'a su kula da cimakarsu a lokacin azumin Ramadan](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya-jari-ce/20260223-yadda-yakamata-jama-a-su-kula-da-cimakarsu-a-lokacin-azumin-ramadan?GJlXzGgqHj)

_2026-02-23 · Lafiya Jari ce_

Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan mako zai mayar da hankali kan cimaka a lokacin azumin watan Ramadana, dama yadda wasu ke fuskantar matsaloli masu alaƙa ɓacin ciki sakamakon yanayin ciye-ciyen da akan yi ko dai a lokacin buɗa baki ko kuma sahur. Kamar yadda ya ke bisa al’ada a irin wannan lokaci na azumin watan Ramadan, musulmi kan ƙauracewa abinci da abin sha tun gabanin…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202602/MAG_HEALTH-RAMADAN_EATING_HABIT_2026-02-23_AZIMA_BASHIR_AMINU.mp3?guid=61d9283e-1092-11f1-aa26-b99b16777bc0&source=GJlXzGgqHj)

