# business & innovation (blogs) — RSS Amplifier

Recent posts from the 4 feeds in the RSS Amplifier directory that cover business & innovation.

Page: <https://rssamplifier.com/topics/business-innovation/blogs>  
Feed: <https://rssamplifier.com/topics/business-innovation/blogs.md>

---

## [Rashin Mikewar Azzakari Da Safe (Morning Erection): Shin Alamar Matsalar Tsayuwar Azzakari Ce?](https://www.lafiyata.com.ng/2026/06/rashin-mikewar-azzakari-da-safe-morning.html)

_2026-06-26 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Gabatarwa Maza da yawa kan lura cewa suna tashi da safe suna samun mikewar azzakari ba gaira ba dalili, wani yanayi da ake kira Morning Erection a turance. Wannan abu ne na al’ada da ke faruwa ga mafi yawan maza tun daga samartaka har zuwa manyanta. Sai dai wasu maza kan fara damuwa idan suka lura cewa wannan yanayin ya ragu ko ya daina faruwa gaba ɗaya. Wannan ya sa ake yawan tambaya: Shin rashin…

## [Shin Molewar Kan Jarirai Laifin Ungozoma ne?](https://www.lafiyata.com.ng/2026/06/shin-molewar-kan-jarirai-laifin.html)

_2026-06-16 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Sau da yawa a kan ji mutane idan suka ga yaron da kansa ya ɗan mole ko ya taɓe a gefe daya ko ya dan yi ƙeya cewa wai laifin ungozoman sa ce da ba ta daidaita kan jariri yadda ya kamata ba. Sai dai, wannan magana ta yi hannun riga da binciken masana. Domin ƙoƙon kan jarirai an haɗashi ne da ƙasusuwa masu faɗi guda bakwai, waɗannan ƙasusuwa suna haɗewa su yi ƙarfi har su bayar da cikakkiyar siffar…

## [Rhesus Incompatibility: Yadda Rashin Sanin Blood Group Na Ma&#39;aurata Ke Haddasa Matsalar Haihuwa da Mutuwar Jarirai](https://www.lafiyata.com.ng/2026/04/rhesus-incompatibility-yadda-rashin.html)

_2026-04-29 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Idan ka tashi Aure kar kace kai lallai iya Genotype da HIV zaku yi, yanada matukar muhimmanci kuyi duk wani pre-marital test wanda ya kamata. Wasu suna gujewa kashe kuɗi sai su ce a musu iya Genotype da HIV test kawai, yin hakan akwai matsala musamman ga Mace koda baida complete kudi a hannun shi yakamata ki cika masa domin kusan status dinku. Babbar barazanar rashin yin hakan akwai Blood Group a…

## [Canker Sore (Gyambon Baki): Cikakken Bayani Kan Dalilai, Alamomi, Yaduwa da Hanyoyin Magani](https://www.lafiyata.com.ng/2026/04/canker-sore-gyambon-baki-cikakken.html)

_2026-04-29 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Canker sore – wanda ake kira gyambon baki – wata ƙaramar kurji ce mai zafi da take fitowa a cikin baki. Yawanci tana fara bayyana ne da ɗan ƙaramin kurji mai radadi, wanda zai iya fitowa a harshe, gefen baki, cikin leɓɓa ko a saman ƙashin baki. Duk da cewa ba cuta ba ce mai hatsari a mafi yawan lokuta, tana iya jawo tsananin ciwo, wahalar cin abinci, shan ruwa ko ma magana. A wannan rubutu, za mu…

## [Yadda ake Kula da Jikin Mace Bayan Haihuwa](https://www.lafiyata.com.ng/2026/04/yadda-ake-kula-da-jikin-mace-bayan.html)

_2026-04-28 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Haihuwa wata abu ce da take barin alamomi a jikin mace. Ko da kuwa mace ta haihu da kanta (wanda ana iya samun dinki ko tsagewa) ko kuma ta hanyar aiki (C-Section), jikinta yana buƙatar kulawa ta musamman domin raunin ya warke ba tare da ya kawo matsala ba. Ga matan da suka samu dinki ko rauni a gaban su yayin haihuwa, sirrin warkewa yana cikin abubuwa guda biyu: Tsafta da kula da gaban mace yadda…

## [How to Build an Effective Lexicon for Product Teams](https://scapellato.dev/blog/build-an-effective-product-lexicon)

_2026-04-27 · Antonio Scapellato · Scapellato.dev Blog_

How simple event design creates clarity across product, data, and engineering

## [Shan Nono Da Ciki: Shin akwai matsala mace ta cigaba da shayarwa bayan ta samu ciki?](https://www.lafiyata.com.ng/2026/04/shan-nono-da-ciki-shin-akwai-matsala.html)

_2026-04-05 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Aslm shin dr mace na iya ci gaba da shayar da jaririn ta bayan tabbatar da samuwar juna biyu gareta Amsa Mutane da yawa sun yi imanin cewa shayarwa a lokacin da mace ke dauke da ciki yana da illa ga yaron da ke shan nono, har wasu na ganin cewa duk yaron da yasha nono a lokacin da mamarsa ke da ciki toh zai yita cututtuka ba iyaka (wannan shi suke kira da shan ciki). Duk da haka, binciken masana…

## [Illoli da Amfanin Tsotsan Farjin Mace: Cikakken Bayani na Lafiya da Ilimin Jima’i](https://www.lafiyata.com.ng/2026/03/illoli-da-amfanin-tsotsan-farjin-mace.html)

_2026-03-28 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Gabatarwa A rayuwar yau, tattaunawa kan lafiyar jima’i na kara samun muhimmanci, musamman a cikin al’ummarmu inda wasu batutuwa ke zama abin kunya ko rashin bayyanawa. Daya daga cikin wadannan batutuwa shi ne tsotsan farjin mace (wanda ake kira oral sex a Turanci). Duk da cewa mutane da dama na aikata wannan a rayuwarsu ta aure ko soyayya, amma akwai karancin ilimi mai inganci game da amfanin sa…

## [SIRRIN MA’AURATA: Yadda Ake Gamsar da Mace a Shimfida](https://www.lafiyata.com.ng/2026/02/yadda-ake-gamsar-da-mace-shimfida.html)

_2026-02-15 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Gabatarwa: Aure ni’ima ce mai girma da Allah Ya halatta domin kwanciyar hankali, soyayya da gina iyali. Amma kamar kowace ni’ima, yana buƙatar ilimi, haƙuri da kulawa. Daya daga cikin manyan matsalolin da ke ɓoye a gidaje da dama—amma ba a son a tattauna wannan matsala saboda kunya—wannan shi ne son kai a lokacin mu’amalar aure. Wannan batu na da muhimmanci saboda yana shafar zuciya, lafiya,…

## [Matsalar Yawan yin Zufa (Hyperhidrosis) da Yadda ake Maganin ta](https://www.lafiyata.com.ng/2026/01/matsalar-yawan-yin-zufa-hyperhidrosis.html)

_2026-01-24 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Gabatarwa: Hyperhidrosis cuta ce da ke sa mutum yin zufa fiye da yadda jiki ke buƙata don sanyaya kansa, ko da ba ya cikin yanayin zafi ko bayan aiki ba. Wannan na iya sa tufafi su yi ɗumbin zufa, hannu da ƙafa su yi ɗumfashi, ko fata ta yi danshi sosai. Manyan Alamomin Hyperhidrosis Alamomin da aka fi samu sun haɗa da: ✔️ Zubar zufa mai yawa a wurare kamar ~ ƙirji (underarms) ~ hannaye ~ ƙafafu ~…

## [Auto-trade Cross-Exchange Gaps (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/d3A7zzpX0F7o)

_2026-01-24 · **Sponsored**_

Find cross-exchange spreads, backtest strategies, and execute automatically with risk controls.

## [Illolin Bin Hanyoyin Zubar Da Ciki Na Gargajiya: Gaskiyar Kimiyya Da Hadarin Lafiya](https://www.lafiyata.com.ng/2026/01/illolin-bin-hanyoyin-zubar-da-ciki-na.html)

_2026-01-20 · Dr. Sulaiman · LAFIYATA BLOG_

Illolin Hanyoyin Zubar Da Ciki Na Gargajiya | Lafiyata Gabatarwa A wasu al’ummomi, har yanzu ana jin labarin abin da ake kira “ hanyoyin zubar da ciki na gargajiya ”—wato ƙoƙarin kawar da ciki ba tare da kulawar likita ba. Duk da cewa wasu na ɗaukar wannan a matsayin “al’ada”, hakikanin gaskiya ita ce: irin waɗannan hanyoyi na iya jefa rayuwar mace cikin babbar barazana. A wannan rubutu, za mu…

## [Product Teams](https://scapellato.dev/blog/product-teams)

_2026-01-15 · Antonio Scapellato · Scapellato.dev Blog_

A Simple Framework for Building Teams That Actually Work

## [Tech Trends 2026](https://scapellato.dev/blog/tech-trends-2026)

_2025-12-29 · Antonio Scapellato · Scapellato.dev Blog_

Beyond the AI Bubble: What Actually Matters in 2026

## [My First Exit](https://scapellato.dev/blog/my-first-exit)

_2025-11-20 · Antonio Scapellato · Scapellato.dev Blog_

What I Learned From Selling My First Startup

## [The Rise of Product Engineers... Finally!](https://scapellato.dev/blog/the-rise-of-product-engineers)

_2025-03-11 · Antonio Scapellato · Scapellato.dev Blog_

Why the Product Engineer is the Future of Startup Innovation

## [WTF is Vibe Coding?](https://scapellato.dev/blog/wtf-is-vibe-coding)

_2025-03-06 · Antonio Scapellato · Scapellato.dev Blog_

The AI Coding Trend That Might Be More Hype Than Help

## [Finding Your Co-Founder](https://scapellato.dev/blog/finding-your-cofounder)

_2025-01-12 · Antonio Scapellato · Scapellato.dev Blog_

The Personal, Practical, and Challenging Journey of Building a Startup Partnership

## [Tech Trends 2025](https://scapellato.dev/blog/tech-trends-2025)

_2024-12-21 · Antonio Scapellato · Scapellato.dev Blog_

GenAI, AI Agents, Loneliness, Healthcare...

## [Launching Buildkite's Scale-Out Delivery Platform](https://michellehertzfeld.com/work/buildkite-relaunch/)

_2024-10-09 · Michelle Hertzfeld: Product Leadership + UX Design_

Buildkite started in Australia over a decade ago as a hybrid-first, secure CI/CD platform. Trusted by engineering teams at companies like Airbnb, Shopify, Uber, and Canva, by 2024 Buildkite had grown into a mature, multi-product software delivery platform, but its external messaging hadn’t kept up. Despite an impressive customer base, Buildkite was still described as the “best-kept secret in…

