# bikin (audio feeds) — RSS Amplifier

Recent posts from the 3 feeds in the RSS Amplifier directory that cover bikin.

Page: <https://rssamplifier.com/topics/bikin/audio>  
Feed: <https://rssamplifier.com/topics/bikin/audio.md>

---

## [Halin da ake ciki game da al'adar 'Yan Kama da ke neman ɓacewa a ƙasar Hausa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260818-halin-da-ake-ciki-game-da-al-adar-yan-kama-da-ke-neman-%C9%93acewa-a-%C6%99asar-hausa?GJlXzGgqHj)

_2026-08-18 · Al'adun Gargajiya_

Shirin "Al’adunmu na gado, ya mayar da hankali kan fadi-tashin da ake yi don adana tsohuwar al'adar mawaƙan 'Yan Kama a ƙasar Hausa. Waƙoƙin 'Yan Kama salon fasaha ne na musamman da mawaƙan ke amfani da shi domin nishaɗantarwa, inda suke sauya shahararrun waƙoƙi su koma na maganar abinci ko cika tumbi. A cikin shirin, masana sun bayyana yadda waɗannan mawaƙa ke da ƙwarewa wajen sarrafa harshen…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202608/MAG-CULTURE-YAN_KAMA-NURA-2026-08-18.mp3?guid=3edc0f5e-9ada-11f1-bce7-676e6058c92c&source=GJlXzGgqHj)

## [Wane tasiri Chamfi ke da shi wajen gyarawa ko kuma ruguza aure musamman a zamanin baya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260804-wane-tasiri-chamfi-ke-da-shi-wajen-gyarawa-ko-kuma-ruguza-aure-musamman-a-zamanin-baya?GJlXzGgqHj)

_2026-08-04 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adunmu na gado na wannan mako zai mayar da hankali ne kan yadda Chamfe-Chamfe ke shafar lamuran auratayya musamman a zamanin baya. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shrin tare da Abdullahi Isa

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202608/MAG_AL_ADU_CAMFE-CAMFE_2026-08-04.mp3?guid=1b70e28a-8ff2-11f1-9301-f76b6586dacb&source=GJlXzGgqHj)

## [Muhimmancin zurfafa bincike a dukkan fannoni gabanin aure](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260714-muhimmancin-zurfafa-bincike-a-dukkan-fannoni-gabnin-aure?GJlXzGgqHj)

_2026-07-14 · Al'adun Gargajiya_

Shirin 'Al'adunmu Na Gado zai yi duba ne kan muhimmancin zurfafa bincike gabanin aure. Al’adun al’ummar Hausawa da ma mafi yawan al’ummomin da ke zaune a yankin arewacin Nigeria, sun sahale wa iyaye, gudanar da bincike kan yaron da ya nuna kai yana son ‘yarsu da aure, kamar yadda shima bangaren angon, kan yi bincike kan yanayin lafiya, tarbiyya da nasabar yarinyar. Irin wannan bincike, ya taimaka…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202607/MAG_AL_ADU_-BICINKE_KAFIN_AURATAR_DA_YA_A_2026-07-14.mp3?guid=dacbce80-7f60-11f1-bf2b-1dab813a2f24&source=GJlXzGgqHj)

## [Makomar makarantun gwaji na harsunan gida a Jamhuriyar Nijar.](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260630-makomar-makarantun-gwaji-na-harsunan-gida-a-jamhuriyar-nijar?GJlXzGgqHj)

_2026-06-30 · Al'adun Gargajiya_

Shirin wannan makon zai duba makomar makarantun gwaji na harsuna gida da suka haɗa harshen Hausa. A waɗannan makarantu, za a riƙa koyarwa da harsunan gida. Za a koya wa yara sana'o'i irin na gargajiya, a kuma koya musu adabin harsshe da sauransu.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202606/MAG_TASIRIN_MAKARANTU_A_HARSHEN_HAUSA_2026-06-29.mp3?guid=d269c5d4-746c-11f1-8c22-432894e2c7a6&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda Hausawa ke cin kasuwar abincin gargajiya a Saudiyya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260623-yadda-hausawa-ke-cin-kasuwar-abincin-gargajiya-a-saudiyya?GJlXzGgqHj)

_2026-06-23 · Al'adun Gargajiya_

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoullaye Issa a wannan mako ya yi duba kan yadda Hausawa ke ɗabbaƙa al'adunsu ta hanyar hada-hadar abincin gargajiya a ƙasa mai tsarki ko kuma Saudi Arabiya. Kamar yadda ya ke sanannen abu, Hausawa kan rungumi mabanbantan sabbin al'adu amma yana matuƙar wahala a garesu su yi watsi da abincin da suturarsu, wannan ya sanya samun kasuwannin abincin gargajiya da dama…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202606/MAG_HAUSA_ALIMENTATION_IN_SDAUDIYYA-AL_ADU_2026-06-23_wav.mp3?guid=aab766be-6ef3-11f1-b228-7df663847292&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda kiɗan Gurmi ke neman ɓacewa a ƙasar Hausa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260616-yadda-ki%C9%97an-gurmi-ke-neman-%C9%93acewa-a-%C6%99asar-hausa?GJlXzGgqHj)

_2026-06-16 · Al'adun Gargajiya_

Shirinmu na yau ya leƙa sassan arewacin Najeriya da Jamhuriyar Nijar, tare da duba yadda wani fitaccen kiɗan gargajiya, wato kiɗan Gurmi, ke fuskantar barazanar bacewa a fadin ƙasar Hausa. Shin me ke janyo haka, kuma wane canji fasahar zamani ta kawo? Gurmi, kayan kiɗa ne da aka sani tun kaka da kakanni, wanda ƙera ta hanyar amfani da ƙoƙon ƙwarya da aka rufe shi da fatar dabba, musamman fatar…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202606/MAG_AL_ADU_GURMI-_2026-06-16__EDITED.mp3?guid=a609a4dc-6963-11f1-883b-2962102ed5b9&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da gagarumin taron sada zumunci](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260609-yadda-hausawa-mazauna-jamus-suka-gudanar-da-gagarumin-taron-sada-zumunci?GJlXzGgqHj)

_2026-06-09 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adun mu na Gado na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da wani gagarumin taro. Ku danna alamar Saurare domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202606/MAG_AL_ADU_RANAR_HAUSA_A_JAMUS_2026-06-09.mp3?guid=8e023626-63df-11f1-a5a5-7be3d85db93d&source=GJlXzGgqHj)

## [Gombe: Fulani sun yi taro kan warware matsalolin da ke ɓata musu suna](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260528-gombe-fulani-sun-yi-taro-kan-warware-matsalolin-da-ke-%C9%93ata-musu-suna?GJlXzGgqHj)

_2026-05-28 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adunmu na Gado a wannan mako, yayi tattaki ne zuwa garin Gombe, inda Al'ummar Fulani suka gudanar da wani taro na farfaɗo da Al'adunsu na Gargajiya, da kuma tattaunawa a kan hanyoyin da za a bi wajen maido da Tarbiyya, gami da zamantakewa kyakkyawa a tsakanin Fulanin da kuma sauran Ƙabilu.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG_AL_ADU_2026-05-26.mp3?guid=ed37015a-5aaf-11f1-b034-0dd788dec897&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda al'ummar wani gari suka riƙe Al'adar da suke kira da "Sai kowa ya zo"](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260512-yadda-al-adar-sai-kowa-ya-zo-ke-samun-%C6%99arbuwa-a-arewacin-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2026-05-12 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Abdoulaye Issa ya yi duba kan wata Al'ada da ake kira "sai kowa ya zo" a tsakanin al'ummar wani gari da ke Yankin Arewacin Najeriya. Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani.......

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG_AL_ADU_SAI_KA_ZO_2026-05-12___OK_wav.mp3?guid=407388ec-4de1-11f1-81c5-c5cc1f66516a&source=GJlXzGgqHj)

## [Tasirin karance-karance Littattafan Hausa wajen ɗabbaƙa al'adun Hausawa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260505-tasirin-karance-karance-littattafan-hausa-wajen-%C9%97abba%C6%99a-al-adun-hausawa?GJlXzGgqHj)

_2026-05-05 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya mayar da hankali ne kan tasirin karance-karancen Littattafan Hausa a zamantakewar Al'ummar yankin. Irin waɗannan Littafai kuwa sun ƙunshi Magana Jari da jiki Magayi baya da Uwar Gulma da Shehu Umar kana Ruwan Bagaja, waɗanda dukkaninsu suka taimaka wajen fito da Al'adar Hausawa a fili. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202605/MAG_AL_ADU-AL_ADAR_KARATUN_LITATTAFAN_HAUSA_2026-05-05.mp3?guid=a4a58c1a-485b-11f1-815a-db8df3912498&source=GJlXzGgqHj)

## [CLI-first decentralized GPU compute (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/mvN27wySQSYA)

_2026-05-05 · **Sponsored**_

Pay workers or run your GPU for FFmpeg transcode and AI inference.

## [Rawar da mayaƙa suka taka zamanin da a Masarautun ƙasar Hausa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260421-tasirin-maya%C6%99a-a-masarautun-gargajiyar-%C6%99asar-hausa?GJlXzGgqHj)

_2026-04-21 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al’adun mu na Gado a wannan makon ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda ya duba batun da ya shafi mazajen dauri, musaman mayaƙan gargajiya a wannan zamani, jaruman da ke ƙarƙashin inuwar sarakunan gargajiya. Duk inda akwai masarautun gargajiya an san su da tarin mayaƙa da ke yin tsarin daka a cikin kowane irin hali don kare su. Wannan tsarin ne da ya samo sali tun zamani da ake yaƙe-yaƙe…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG_AL_ADU-MAHARBA_A_DAMAGARAM-ZINDER_2026--21.mp3?guid=0a0affe0-3d62-11f1-8c66-ed98d9d79d9f&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda kiɗan shantu ke ƙoƙarin ɓacewa duk da shaharar da ya yi a shekarun baya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260407-yadda-ki%C9%97an-shantu-ke-%C6%99o%C6%99arin-%C9%93acewa-duk-da-shaharar-da-ya-yi-a-shekarun-baya?GJlXzGgqHj)

_2026-04-07 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adun mu na gado na wnnann mako ya waiwayi kiɗan Shantu ne da ya shahara tsakanin Mata a shekarun baya, wanda bayan tasirin da ya yi a waccan lokaci a fagen nishaɗantarwa, kiɗan na Shantu ke neman ɓacewa a yanzu. A shekarun baya dai wannan kiɗa na Shantu ya shahara ne tsakanin mata a yankunan arewacin Najeriya musamman a makarantu ko ɗalibai da kuma wasu sassan Jamhuriyar Nijar. Ku latsa…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202604/MAG-CULTURE-KIDAN_SHANTU_TRADITIONAL_MUSIC-NURA-2026-04-07.mp3?guid=e31aff10-324f-11f1-80b6-17ffc0d0db0c&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda bikin addinin gargajiya na Vodun ke gudana a Jamhuriyar Benin (2)](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260127-yadda-aka-gudanar-da-bikin-addinin-gargajiya-na-bodo-a-jamhuriyar-benin-2?GJlXzGgqHj)

_2026-01-27 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya ɗora ne a kan yadda aka gudanar da bukukuwan addinin gargajiya na Vodun a Jamhuriyyar Benin, bikin addinin gargajiya da ke da muhimmanci a ƙasar.

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202601/MAG_VODUN_DAYS_PART_2_--_2026-01-27.mp3?guid=77ffef80-fb5c-11f0-bdf4-3d70584edd1c&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda bikin addinin gargajiya na Vodun ke gudana a Jamhuriyar Benin](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260120-yadda-aka-gudanar-da-bikin-addinin-gargajiya-na-bodo-a-jamhuriyar-benin?GJlXzGgqHj)

_2026-01-20 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya yi tattaki ne zuwa Jamhuriyar Benin, inda ya halarci bukukuwan addinin gargajiya na Vodun, bikin da ke da muhimmanci matuƙa a ƙasar. Tun a bara ne aka ƙara wa'adin ranakun gudanar da wannan biki wanda ke samun mahalarta daga sassa daban-daban na duniya, inda alƙaluma suka nuna cewar a shekarar bara baƙi fiye da dubu 100 ne suka…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202601/MAG_AL_ADU_-VODUN_FESTIVAL--2026-01-20.mp3?guid=2b9edca6-f5de-11f0-940f-15cee8952432&source=GJlXzGgqHj)

## [Hausawan Turai na fuskantar barazanar ɓacewar harshe da al'adunsu](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260113-hausawan-turai-na-fuskantar-barazanar-%C9%93acewar-harshe-da-al-adunsu?GJlXzGgqHj)

_2026-01-13 · Al'adun Gargajiya_

Shirin "Al'adunmu na gado" a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya leƙa ne Masarautar Hausawa da ke nahiyar Turai, inda a makon Masarautar ta karɓi baƙuncin Mai Martaba Sarkin Daura Dakta Umar Faruk Umar da ya yi tattaki daga Tarayyar Najeriya, domin halartar bikin karrama Sarkin Hausawan na Turai da kuma naɗin wasu sabbin muƙaman na sarauta da suka shafi sassan nahiyar. Daya daga cikin…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202601/MAG-CULTURE-MASARAUTAR_HAUSAWAN_TURAI-NURA-2026-01-13.mp3?guid=be970010-f052-11f0-b786-e34ae7aaad55&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda aka gudanar da bikin nuna al'adu na masarautar Jiwa a Abuja](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20260106-yadda-aka-guadnar-da-bikin-al-adar-gani-festival-a-garin-jiwa-jihar-kwara?GJlXzGgqHj)

_2026-01-06 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adun gargajiya na wanan makon tare da Abdoulaye Issa ya yi duba game da yadda aka gudanar da bikin al'adu na masarautar Jiwa a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.......

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202601/MAG-CULTURE-JIWA_FESTIVAL-NIGERIA-ABUJA-NASIR-NURA-2025-12-30.mp3?guid=2883b5d4-eae2-11f0-954f-4f123c88bc39&source=GJlXzGgqHj)

## [Ngobrol Asik Seputar On-Air](https://podcasters.spotify.com/pod/show/on-air-fisip-untad/episodes/Ngobrol-Asik-Seputar-On-Air-e3c8ok4)

_2025-12-12 · On-Air Fisip Untad · On-Air PodStory_

Nyari organisasi yang fokus di dunia penyiaran? Yang bikin kamu dekat sama kamera, mikrofon, dan segala serunya dunia broadcast? Yes, kamu lagi di tempat yang tepat! Organisasi Pecinta Televisi dan Radio On Air FISIP Untad adalah ruang kreatif buat kamu yang mau belajar produksi konten, siaran radio, videografi, podcasting, sampai ngatur program media. Di sini, kamu nggak cuma jadi penontonkamu…

[Listen](https://anchor.fm/s/14bb416c/podcast/play/112533572/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-11-12%2F414257295-44100-2-7ba24a93b6443.m4a)

## [Yadda aka gudanar da bikin naɗin sarautar sarkin Komadugu a Maraɗi](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20251202-yadda-aka-gudanar-da-bikin-na%C9%97in-sarautar-sarkin-komadugu-a-mara%C9%97i?GJlXzGgqHj)

_2025-12-02 · Al'adun Gargajiya_

Shirin na yau ya yada zango jihar Diffa dake Jamhuriyar Nijar,yankin da aka gudanar da bikin nadin sabon sarkin Komadugu, wanda ya samu halartar baƙi daga ciki da wajen ƙasar. Diffa dai kamar dai yadda masana tarihi suka tabbatar, ana na nufin Diwa a harshen Kanuri kenan. Kalmar ta samo asali ne daga kalmar "Di wa Nallé wa," wadda ke nuna tsabtar jiki da dai sauran abubuwan da suka shafi maza da…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202512/MAG_AL_ADU-DIFFA_NEW_KING_ELECTED_2025-12-02.mp3?guid=c2c810ca-cf64-11f0-9233-e364246fe1bc&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda sana'ar sassaƙar Turmi ke fuskantar koma baya sabida ci gaban zamani](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20251125-yadda-sana-ar-sassa%C6%99ar-turmi-ke-fuskantar-koma-baya-sabida-ci-gaban-zamani?GJlXzGgqHj)

_2025-11-25 · Al'adun Gargajiya_

Shirin "Al'adun mu na Gado" na wannan makon ya yi duba ne akan sana'ar nan ta sassaƙar Turmin, wadda ke a matsayin sana'ar al'adun gargajiya, ko da yake a yanzu samar da na'urori da ke amfanin da Turmin keyi ya mayar da sana'ar baya matuka gaya. A baya duk macen da za'a kai gidan miji, akan hadata da Turmin babba da ƙarami kana da kuma na ƙarfe wanda za ta rika daka kayan ƙanshi wasu ma hatta…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202511/MAG_AL_ADU_SASSAKAR_TURMI_2025-11-25.mp3?guid=d5d2025e-c9ea-11f0-8013-bb0987188a2b&source=GJlXzGgqHj)

## [Top 6 Film Romantis yang Bikin Baper Maksimal](https://podcasters.spotify.com/pod/show/on-air-fisip-untad/episodes/Top-6-Film-Romantis-yang-Bikin-Baper-Maksimal-e3b69ev)

_2025-11-19 · On-Air Fisip Untad · On-Air PodStory_

Malem minggu kelabu? Atau lagi pengen nyiksa diri dengan kenangan mantan yang sebenernya nggak indah-indah amat? Pas banget kamu mampir sini. Di episode ini, kita udah kurasi 6 film romantis yang level bapernya nggak ngotak. Ini bukan film rom-com kacangan yang ketebak endingnya. Kita bahas mulai dari yang bikin senyum-senyum sendiri kayak orang gila, sampai yang bikin dada sesek dan butuh…

[Listen](https://anchor.fm/s/14bb416c/podcast/play/111403935/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-10-19%2F412768167-44100-2-1b1b46e0a9b9f.m4a)

## [Ship software peacefully (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/yosQRYHX4CM6)

_2025-11-19 · **Sponsored**_

Connect your repo and deploy instantly — Railway handles config, scaling, and monitoring.

## [Yadda ƴan siyasa ke katsalandan a harkokin masarautu a Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20251118-yadda-%C6%B4an-siyasa-ke-katsalandan-a-harkokin-masarautu-a-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2025-11-18 · Al'adun Gargajiya_

Shirin al'adun mu na gado na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda ƴan siyasa ke katsalandan a masarautun gargajiya a Najeriya. Danna alamar sauarre domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202511/MAG_AL_ADU-DUGURI_EMIRATE_IN_BAUCHI_2025-11-18.mp3?guid=43392306-c453-11f0-acf7-f94fe722418f&source=GJlXzGgqHj)

## [Eps.33 : Menikah dan Fase-Fase Absurd di Dalamnya](https://podcasters.spotify.com/pod/show/dongengmalam/episodes/Eps-33--Menikah-dan-Fase-Fase-Absurd-di-Dalamnya-e3akics)

_2025-11-07 · Dongeng Malam · Dongeng Malam_

Cinta nggak butuh janji, dia cuma butuh kesadaran. Karena yang abadi bukan “selamanya”, tapi cara kita memahami perubahan .

[Listen](https://anchor.fm/s/c1f44b8/podcast/play/110823260/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-10-7%2Feb8f2262-dd52-3b42-c6eb-342d0dde603f.mp3)

## [Bikin Kalankuwar farfaɗo da al'adun Hausawa a jihar Kano ta Najeriya](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20251104-bikin-kalankuwar-farfa%C9%97o-da-al-adun-hausawa-a-jihar-kano-ta-najeriya?GJlXzGgqHj)

_2025-11-04 · Al'adun Gargajiya_

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ne kan Kalankuwar farfaɗo da al'adunmu Hausawa a jihar Kano ta arewacin Najeriya, a wani yanayi da al'umma ke fuskantar matsalar gushewar tarin al'adu a mataki daban-daban. Yayin wannan bikin Kalankuwa dai an duba fannoni daban-daban na al'adu kama daga Kiɗan gargajiya da Waƙa baya ɓangarorin wasanni da dama, bikin…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202511/MAG_AL_ADU_KANFESTIVAL_04-11-2025.mp3?guid=014bcc0c-b957-11f0-8ee7-b164cc3a625d&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda al'adar ''Ƴar zaman Ɗaki'' ta zama tarihi tsakanin hausawa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20251028-yadda-al-adar-%C6%B4ar-zaman-%C9%97aki-ta-zama-tarihi-tsakanin-hausawa?GJlXzGgqHj)

_2025-10-28 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda sananniyar al'adar nan ta zaman ɗaki ke ƙoƙarin shuɗewa tsakanin al'ummar Hausawa. Shekaru aru-aru, da zarar an yi auren budurwa a ƙasar Hausa akan haɗata da ƙaramar yarinya da za ta yi mata zaman ɗaki, wanda a wasu lokutan anje kenan domin galibi aure ke raba wannan ƙaramar yarinya da gidan, kodayake wasu…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202510/MAG_AL_ADU_-ZAMAN_DAKI-_2025-10--28.mp3?guid=c8ebfd32-b3d4-11f0-ba49-edfa8fa2b117&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda aka gudanar da bikin makiyaya na Cure Salee a Jamhuriyar Nijar](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20251021-yadda-aka-gudanar-da-bikin-makiyaya-na-cure-salee-a-jamhuriyar-nijar?GJlXzGgqHj)

_2025-10-21 · Al'adun Gargajiya_

Shirin a wannan mako ya yi tattaki ne, zuwa ƙauyen Ingal da ke Yankin Agadez a jamhuriyyar Nijar, domin waiwayar gagarumin bikin makiyaya da ƙabilu daban-daban da ake yi wa laƙabi da 'Cure Salee' wanda aka saba yi duk shekara. Bikin makiyayan na Cure Salee ya gudana ne a tsakanin ranakun 4 zuwa 6 ga watan da muke ciki na Oktoba. Manufar bikin ita ce yadda za a ƙarfafa haɗin kai tsakanin makiyaya…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202510/MAG-CULTURE-CURE_SALEE-AGADEZ-NURA-2025-10-21.mp3?guid=1e135214-ae4f-11f0-aa89-0daad1f79a58&source=GJlXzGgqHj)

## [Yadda sana'ar kaɗi ke gab da gushewa tsakanin al'ummar Hausawa](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20251014-yadda-sana-ar-ka%C9%97i-ke-gab-da-gushewa-tsakanin-al-ummar-hausawa?GJlXzGgqHj)

_2025-10-14 · Al'adun Gargajiya_

Shirin al'adunmu na gado tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya mayar da hankali ne kan gushewar sana'ar kaɗi a ƙasar Hausa duk da kasancewarta guda cikin sana'o'in Hausawan suka gada kaka da kakanni. Galibi sana'o'in Hausawa na tafiya ne da tsarin rayuwa da zamantakewar jama'a, cikin wannan kuwa har da sana'ar kaɗi wadda galibi dattawa Mata suka fi ƙwarewa akai, kodayake wannan sana'a na gab…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202510/MAG-CULTURE-TRADITIONAL_TEXTILE_PRODUCTION-NURA-2025-10-14.mp3?guid=5b160976-a8dd-11f0-922e-b325529b65a9&source=GJlXzGgqHj)

## [Banbanci tsakanin maita da tsafi a mahangar al'adu da addini](https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/al-adun-gargajiya/20251007-banbancin-tsakanin-maita-da-tsafi-a-mahangar-al-adu-da-addini?GJlXzGgqHj)

_2025-10-07 · Al'adun Gargajiya_

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Nura Ado Suleiman a wannan mako, ya mayar da hankali kan manufar Maita da kambun baka a mahangar al'adu da kuma addini, a wani yanayi da ake yiwa wannan abubuwa biyu mabanbantan kallo. Duk da cewa wasu na yiwa waɗannan abubuwa biyu kallon abu guda, amma a wasu na kallon abubuwan biyu a matsayin mabanbanta kasancewar guda akan sameshi ne haka suddan yayinda ɗayan…

[Listen](https://audio.audiomeans.fr/pfx/b035a7c4-de15-11ef-9e7b-cfc4fb0c91f4/aod-rfi.akamaized.net/rfi/haoussa/audio/modules/actu/202510/MAG-CULTURE-WITCHCRAFT-2025-06-10.mp3?guid=9ec6b522-a355-11f0-80e4-4585ce9e3995&source=GJlXzGgqHj)

## [EPS.32 : CINTA SEHARUSNYA GAK SESAKIT INI](https://podcasters.spotify.com/pod/show/dongengmalam/episodes/EPS-32--CINTA-SEHARUSNYA-GAK-SESAKIT-INI-e36ubaj)

_2025-08-16 · Dongeng Malam · Dongeng Malam_

Apakah ini cinta? Atau hanya rasa takut kehilangan? Karena sering kali, kita menyebut “cinta” untuk hal-hal yang sebenarnya hanya bentuk dari ketergantungan emosional. Temukan jawabannya pada podcast kita kali ini

[Listen](https://anchor.fm/s/c1f44b8/podcast/play/106949395/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-7-16%2F405771390-44100-2-acf07899639aa.m4a)

## [EPS. 31 : Lupain Semua Mimpi Lo! Lo Masih Di Sini, Dan Itu Cukup.](https://podcasters.spotify.com/pod/show/dongengmalam/episodes/EPS--31--Lupain-Semua-Mimpi-Lo--Lo-Masih-Di-Sini--Dan-Itu-Cukup-e35os7i)

_2025-07-19 · Dongeng Malam · Dongeng Malam_

Lo gak sendiri, kadang hidup yang keliatannya datar... justru lagi ngebentuk sesuatu yang dalam.Episode kali ini bukan buat nyemangatin, tapi buat nemenin lo yang lagi diem-diem berjuang.

[Listen](https://anchor.fm/s/c1f44b8/podcast/play/105721522/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-6-19%2F404195997-44100-2-07e5a43debe02.m4a)

## [EPS. 30 : Mungkin Capek Lo Bukan Karena Kerjaan, Tapi karena orang sekitar.](https://podcasters.spotify.com/pod/show/dongengmalam/episodes/EPS--30--Mungkin-Capek-Lo-Bukan-Karena-Kerjaan--Tapi-karena-orang-sekitar-e35be0n)

_2025-07-09 · Dongeng Malam · Dongeng Malam_

Bukan kerjaannya yang bikin kita capek, terkadang suasana yang lo tahan tiap hari yang bikin lo mau nyerah. Keadaan sosial yang penuh drama dan senyum lo yang dipaksa buat bikin semua terliat baik-baik saja. Episode kali ini bener-bener menjadi fakta setiap hari yang mungkin bisa lo rasain.

[Listen](https://anchor.fm/s/c1f44b8/podcast/play/105280983/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-6-9%2F403629803-44100-2-6a1ca8f69183c.m4a)

## [ThreatCrush on GitHub (Sponsored)](https://crawlproof.com/a/42cADtsue7M6)

_2025-07-09 · **Sponsored**_

View the ThreatCrush listing on the GitHub Marketplace.

## [EPS.29 : Dunia Gak Cocok Buat Orang Idealis. Apa Iya?](https://podcasters.spotify.com/pod/show/dongengmalam/episodes/EPS-29--Dunia-Gak-Cocok-Buat-Orang-Idealis--Apa-Iya-e356257)

_2025-07-06 · Dongeng Malam · Dongeng Malam_

Memilih memiliki idealisme itu gak salah. Tapi jangan terlalu keras nanti malah bisa cepat patah. 🎧 Dengarkan sampai habis. Siapa tahu ini obrolan yang selama ini lo cari.

[Listen](https://anchor.fm/s/c1f44b8/podcast/play/105104999/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-6-6%2F403405438-44100-2-d6d3489354cae.m4a)

## [EPS.28 : Ledakan Besar di Hidup Lo yang ‘Biasa’](https://podcasters.spotify.com/pod/show/dongengmalam/episodes/EPS-28--Ledakan-Besar-di-Hidup-Lo-yang-Biasa-e34vrqg)

_2025-07-01 · Dongeng Malam · Dongeng Malam_

Gak semua orang terlahir dengan spotlight. Tapi bukan berarti lo gak bisa bikin ledakan besar dari hidup lo yang katanya ‘biasa’. Di episode ini, gue bakal ajak lo ngobrolin tentang proses, kesunyian, dan keberanian buat bertahan... bahkan saat gak ada yang liat. Karena kadang, justru dari tempat paling sepi—lahir sesuatu yang bikin dunia berhenti dan ngeliat. 🎧 Dengarkan sampai habis. Siapa tahu…

[Listen](https://anchor.fm/s/c1f44b8/podcast/play/104901904/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-6-1%2F403144947-44100-2-908121fbeeeb2.m4a)

## [EPS.27 : Dibalik kata "LELAKI TIDAK BERCETITA" Ada Teriakan yang Gak Kedengeran](https://podcasters.spotify.com/pod/show/dongengmalam/episodes/EPS-27--Dibalik-kata-LELAKI-TIDAK-BERCETITA-Ada-Teriakan-yang-Gak-Kedengeran-e34q1jc)

_2025-06-27 · Dongeng Malam · Dongeng Malam_

Banyak lelaki gak bercerita. Bukan karena mereka gak punya rasa, tapi karena dari kecil mereka diajari buat gak merasa. Mungkin sekarang saatnya kita berhenti nyuruh mereka jadi kuat… dan mulai jadi ruang yang aman untuk mereka jadi jujur.

[Listen](https://anchor.fm/s/c1f44b8/podcast/play/104711212/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-5-27%2F402901849-44100-2-903a46e78d7bd.m4a)

## [Kenapa Ramadan Selalu Identik dengan Kolak & Kurma?](https://podcasters.spotify.com/pod/show/on-air-fisip-untad/episodes/Kenapa-Ramadan-Selalu-Identik-dengan-Kolak--Kurma-e30ni4o)

_2025-03-27 · On-Air Fisip Untad · On-Air PodStory_

Tiap Ramadan selalu ada kolak & kurma di meja buka puasa. Udah kayak DLC wajib yang kalau gak ada rasanya Ramadan kurang afdol. Kenapa bisa gitu? Kenapa bukan es buah atau bubur kacang hijau yang jadi ikon utama? Ini tradisi atau marketing genius yang sudah mendarah daging? Di episode ini kita bakal ngebahas asal-usul kenapa dua makanan ini selalu jadi bintang utama, mulai dari sejarahnya, alasan…

[Listen](https://anchor.fm/s/14bb416c/podcast/play/100435544/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2025-2-27%2F397309863-44100-2-1b72051014a2a.m4a)

## ["Maaf" dan "Terima kasih"](https://podcasters.spotify.com/pod/show/on-air-fisip-untad/episodes/Maaf-dan-Terima-kasih-e2qf0jo)

_2024-11-02 · On-Air Fisip Untad · On-Air PodStory_

Halo sobat On-Air!🚀 Di episode kali ini kita bakal ngobrol-ngobrol santai aja. Pembahasan ini juga gak begitu berat, tapi bakal membekas buat kalian. Walaupun pembahasannya ringan dan santai, tapi berasa deep talk bareng sobat On-Air🫠 Semoga pesan yang kami sampaikan bermanfaat dan bisa jadi contoh yang baik buat sobat On-Air. Oh iya! Dan jangan lupa untuk terus semangat dan berjuang💪🏻✨️

[Listen](https://anchor.fm/s/14bb416c/podcast/play/93863992/https%3A%2F%2Fd3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net%2Fstaging%2F2024-10-2%2F3dafda6a-1392-e2e9-4f73-d6b8a6307edc.mp3)

