A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban bayanin da muka faro a makon da ya gabata akan cutar gyambon ciki. Ku danna alamar sauraro dimin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani.
A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban bayanin da muka faro a makon da ya gabata akan cutar gyambon ciki. Ku danna alamar sauraro dimin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani.
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani, bisa al'ada kan amsa dukkanin tambayoyin da masu sauraro kan aiko, kuma guda cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau shi ne tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin Iran. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
Shirin 'Tambaya da Amsa' kamar yadda ya saba a kowane mako, ya tuntuɓi masana a kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana domin samun Ilimi a kan ƙarin bayanin da suke nema. Daga cikin tambayoyin kuma akwai neman sani a kan Illar da ke tattare da harba makaman Nukiliya ko kuma kai wa tashohin sarrafa makamashin Nukiliya farmaki.
Shirin 'Tambaya da Amsa' shiri ne da ke zuwa muku da amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da bayani akan ko akwai wata doka da ta baiwa shugaban Amurka Donald Trump ikon hukunta wani shugaban ƙasa a Duniya.
A cikin shirin Tambaya da Amsa daga sashen hausa na RFI,a yau shirin ya mayar da hankali ne kan tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya ta Human Rights Watch, wanda ya samo asali daga ƙoƙarin sa-ido kan yarjejeniyoyin ƙasa da ƙasa, musamman a lokacin yaƙin cacar baka. Hedikwatar ƙungiyar tana birnin New York na Amurka. Babban burinta shi ne bincike, tattara bayanai, da wallafa…
A cikin shirin Tambaya da Amsa daga sashen hausa na RFI,a yau shirin zai dora ne a cigaban tattaunawa a kan tasirin taron Davos wadda aka saba shekara-shekara kan duba lamuran tattalin arzikin duniya. Ga ci gaban tattaunawa tare da Dr. Kasim Garba Kurfi masanin tattalin arziki na ƙasa da ƙasa dake tarayyar Najeriya.
Shirin tambaya da amsa na wannan mako zai fara ne da bayani akan abinda ke haifar da sukar ciki ko kuma naɗewar hanji a cikin mutum. Sai kuma tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan yaushe aka fara taron duba lamuran tattalin arziki na Duniya da ake kira Davos world economic forum kuma wane tasiri yake da shi ga duniya da kuma yankin mu na Afirka. Sai kuma tambayarmu ta gaba wadda ke buƙatar ƙarin…
Shirin tambaya da amsa da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu su ka aiko mana, mu kan mika wadanan tambayoyi ga masana domin baku amsar da ta dace................
Shirin Tambaya da amsa tare da Nasiru Sani a wannan makon ma bai yi ƙasa a gwiwa ba, inda ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana kamar yadda aka saba. A cikin shirin za ku ji amsar tambaya kan irin hikimomin da ake amfani dasu dasu ne wajen gane Bunkasar tattalin arzikin ƙasa. Sai kuma amsa kan wannan tambaya da ke cewa: ko me ke haddasa kamuwa da cutar Amosanin…