Expert advice on fitness and health, chronic disease management, premium dental care, diabetes care, best weight loss programs and protein supplements, cosmetic surgery options and affordable health insurance plans in Nigeria. Learn about advanced IVF and infertility treatment, get top-rated urgent medical care, online mental health counselling, addiction treatment and best chiropractic care for pain relief and better posture — all in LAFIYATA
Gabatarwa Maza da yawa kan lura cewa suna tashi da safe suna samun mikewar azzakari ba gaira ba dalili, wani yanayi da ake kira Morning Erection a turance. Wannan abu ne na al’ada da ke faruwa ga mafi yawan maza tun daga samartaka har zuwa manyanta. Sai dai wasu maza kan fara damuwa idan suka lura cewa wannan yanayin ya ragu ko ya daina faruwa gaba ɗaya. Wannan ya sa ake yawan tambaya: Shin rashin…
Sau da yawa a kan ji mutane idan suka ga yaron da kansa ya ɗan mole ko ya taɓe a gefe daya ko ya dan yi ƙeya cewa wai laifin ungozoman sa ce da ba ta daidaita kan jariri yadda ya kamata ba. Sai dai, wannan magana ta yi hannun riga da binciken masana. Domin ƙoƙon kan jarirai an haɗashi ne da ƙasusuwa masu faɗi guda bakwai, waɗannan ƙasusuwa suna haɗewa su yi ƙarfi har su bayar da cikakkiyar siffar…
Idan ka tashi Aure kar kace kai lallai iya Genotype da HIV zaku yi, yanada matukar muhimmanci kuyi duk wani pre-marital test wanda ya kamata. Wasu suna gujewa kashe kuɗi sai su ce a musu iya Genotype da HIV test kawai, yin hakan akwai matsala musamman ga Mace koda baida complete kudi a hannun shi yakamata ki cika masa domin kusan status dinku. Babbar barazanar rashin yin hakan akwai Blood Group a…
Canker sore – wanda ake kira gyambon baki – wata ƙaramar kurji ce mai zafi da take fitowa a cikin baki. Yawanci tana fara bayyana ne da ɗan ƙaramin kurji mai radadi, wanda zai iya fitowa a harshe, gefen baki, cikin leɓɓa ko a saman ƙashin baki. Duk da cewa ba cuta ba ce mai hatsari a mafi yawan lokuta, tana iya jawo tsananin ciwo, wahalar cin abinci, shan ruwa ko ma magana. A wannan rubutu, za mu…
Haihuwa wata abu ce da take barin alamomi a jikin mace. Ko da kuwa mace ta haihu da kanta (wanda ana iya samun dinki ko tsagewa) ko kuma ta hanyar aiki (C-Section), jikinta yana buƙatar kulawa ta musamman domin raunin ya warke ba tare da ya kawo matsala ba. Ga matan da suka samu dinki ko rauni a gaban su yayin haihuwa, sirrin warkewa yana cikin abubuwa guda biyu: Tsafta da kula da gaban mace yadda…
Aslm shin dr mace na iya ci gaba da shayar da jaririn ta bayan tabbatar da samuwar juna biyu gareta Amsa Mutane da yawa sun yi imanin cewa shayarwa a lokacin da mace ke dauke da ciki yana da illa ga yaron da ke shan nono, har wasu na ganin cewa duk yaron da yasha nono a lokacin da mamarsa ke da ciki toh zai yita cututtuka ba iyaka (wannan shi suke kira da shan ciki). Duk da haka, binciken masana…
Gabatarwa A rayuwar yau, tattaunawa kan lafiyar jima’i na kara samun muhimmanci, musamman a cikin al’ummarmu inda wasu batutuwa ke zama abin kunya ko rashin bayyanawa. Daya daga cikin wadannan batutuwa shi ne tsotsan farjin mace (wanda ake kira oral sex a Turanci). Duk da cewa mutane da dama na aikata wannan a rayuwarsu ta aure ko soyayya, amma akwai karancin ilimi mai inganci game da amfanin sa…
Gabatarwa: Aure ni’ima ce mai girma da Allah Ya halatta domin kwanciyar hankali, soyayya da gina iyali. Amma kamar kowace ni’ima, yana buƙatar ilimi, haƙuri da kulawa. Daya daga cikin manyan matsalolin da ke ɓoye a gidaje da dama—amma ba a son a tattauna wannan matsala saboda kunya—wannan shi ne son kai a lokacin mu’amalar aure. Wannan batu na da muhimmanci saboda yana shafar zuciya, lafiya,…
Gabatarwa: Hyperhidrosis cuta ce da ke sa mutum yin zufa fiye da yadda jiki ke buƙata don sanyaya kansa, ko da ba ya cikin yanayin zafi ko bayan aiki ba. Wannan na iya sa tufafi su yi ɗumbin zufa, hannu da ƙafa su yi ɗumfashi, ko fata ta yi danshi sosai. Manyan Alamomin Hyperhidrosis Alamomin da aka fi samu sun haɗa da: ✔️ Zubar zufa mai yawa a wurare kamar ~ ƙirji (underarms) ~ hannaye ~ ƙafafu ~…
Illolin Hanyoyin Zubar Da Ciki Na Gargajiya | Lafiyata Gabatarwa A wasu al’ummomi, har yanzu ana jin labarin abin da ake kira “ hanyoyin zubar da ciki na gargajiya ”—wato ƙoƙarin kawar da ciki ba tare da kulawar likita ba. Duk da cewa wasu na ɗaukar wannan a matsayin “al’ada”, hakikanin gaskiya ita ce: irin waɗannan hanyoyi na iya jefa rayuwar mace cikin babbar barazana. A wannan rubutu, za mu…