{
  "slug": "tare",
  "keyword": "tare",
  "total": 4,
  "topicTotal": 4,
  "group": null,
  "groups": [
    {
      "group": "podcasts",
      "kinds": [
        "podcast"
      ],
      "feedCount": 4,
      "page": "https://rssamplifier.com/topics/tare/podcasts",
      "feeds": "https://rssamplifier.com/topics/tare/podcasts.json"
    },
    {
      "group": "audio",
      "kinds": [
        "podcast",
        "music"
      ],
      "feedCount": 4,
      "page": "https://rssamplifier.com/topics/tare/audio",
      "feeds": "https://rssamplifier.com/topics/tare/audio.json"
    }
  ],
  "limit": 100,
  "offset": 0,
  "page": "https://rssamplifier.com/topics/tare",
  "feeds": [
    {
      "slug": "kasuwanci",
      "title": "Kasuwanci",
      "description": "Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.",
      "siteUrl": "https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/",
      "feedUrl": "https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci/podcast",
      "kind": "podcast",
      "itemCount": 24,
      "source": "content",
      "strength": 21,
      "page": "https://rssamplifier.com/kasuwanci"
    },
    {
      "slug": "aladun-gargajiya",
      "title": "Al'adun Gargajiya",
      "description": "Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.",
      "siteUrl": "https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/aladu/",
      "feedUrl": "https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/aladu/podcast",
      "kind": "podcast",
      "itemCount": 24,
      "source": "content",
      "strength": 15,
      "page": "https://rssamplifier.com/aladun-gargajiya"
    },
    {
      "slug": "lafiya-jari-ce",
      "title": "Lafiya Jari ce",
      "description": "Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.",
      "siteUrl": "https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya/",
      "feedUrl": "https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/lafiya/podcast",
      "kind": "podcast",
      "itemCount": 24,
      "source": "content",
      "strength": 15,
      "page": "https://rssamplifier.com/lafiya-jari-ce"
    },
    {
      "slug": "ilimi-hasken-rayuwa",
      "title": "Ilimi Hasken Rayuwa",
      "description": "Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’Adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.",
      "siteUrl": "https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kimiya-da-fasa/",
      "feedUrl": "https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/kimiya-da-fasa/podcast",
      "kind": "podcast",
      "itemCount": 24,
      "source": "content",
      "strength": 14,
      "page": "https://rssamplifier.com/ilimi-hasken-rayuwa"
    }
  ]
}